
Shugaban sojojin Najeriya Lt Gen Tukur Buratai yace ana sami nasara a harhar tsaro, amma dole sai an hada tsaro da siyasa domin shawo kan ‘yan kungiyar Boko Haram
Buratai yace, an sami damar takaita aikace-aikacen kungiyar ta’adda ta Boko Haram a yankin zirin tafkin Chad da Sambisa
