
SANARWA DAGA KHADIJA DORAYI
Na ajiye Ra,ayi dakuma duk wani posting na siyasa Bazan lamunci akan wani banxa yaci mutuncina kona Iyayenaba Da kwankwaso da Ganduje Duk tafiyarsu daya
,
Babu wanda nataba gani kona moreshi acikinsu Muntari malumfashine UBANGIDA NA A SIYASA wanda yadauki nauyin karatun,Kanina harya gama,Dan haka duk wanda nabatawa akan siyasa ina rokon sa yayafemin Zandinga postin ne kawai akan abunda yashafi ADDININ MUSULUNCI
,
ALLAH YASA MUDACE
