Shugaban sojojin Najeriya Lt Gen Tukur Buratai yace ana sami nasara a harhar tsaro, amma dole sai an hada tsaro da siyasa domin shawo kan ‘yan kungiyar Boko Haram Buratai yace, an sami damar takaita aikace-aikacen kungiyar ta’adda ta Boko Haram a yankin zirin tafkin Chad da Sambisa
Daily Archives: April 15, 2019
Liyafa Ta Jawo Cece-Kuce
Daga Hon Salihu Sani Sardaunanchedi Acikin waccan walimar da aka shirya na hango wanda suka ce malam shekarau yayi batan baka tantan saboda ya koma APC na hango wanda suka ce ashe shekarau na siyasa ne dan biyan bukatar kan sa na hango wanda suka ce kada azabe shi wai baida lafiya har ma daContinue reading “Liyafa Ta Jawo Cece-Kuce”
Kada Ka Kuskura Ka Karbo Bashi
Kungiyar kwadago a Najeriya ta gargadi shugaba Buhari da kada ya kuskura ya karbo bashi ko a gida ko a waje. Sakataren kungiyar Dr Peter Ozo-Eson yayi wannan gargadin cewa, a halin yanzu Najeriya tana da bashi a kanta da yakai naira tiriliyon 24
