
Daga Hon Salihu Sani Sardaunanchedi
Acikin waccan walimar da aka shirya na hango wanda suka ce malam shekarau yayi batan baka tantan saboda ya koma APC na hango wanda suka ce ashe shekarau na siyasa ne dan biyan bukatar kan sa na hango wanda suka ce kada azabe shi wai baida lafiya har ma da y’an wata jam’iyyar na gan su na hango wanda suka buya saida ta nuna suka nuna suna APCn na hango wanda aka tsince su ahanya
Mu kuma da muka karba 100% ko labari bamuji ba duk da cewa anyi mana alkawarin gyara irin wannan abubuwan karfa abari tura ta kai bango
