Na tabbata babu bukatar nayi wani bayani akan wannan hoton na wadannan bayin Allah dake karanta Al-qur’anil kareem ko tunanin abindake gabansu. Allah Yasa Qur’ani ya cecemu.
Monthly Archives: June 2019
ABIN KUNYAR DA KE ADDABAR AKASARIN HAUSAWAN AREWA
Daga Sayyada Muhammad Jidda Sai ka je gun taro ka ji an kamo sunan wani ƙasurgumin tsohon ma’aikacin gwamnati ko ɗan Siyasa, ana karantowa tarihin rayuwarsa da irin gwagwarmayar da ya yi a fagen aiki da mabambantan muƙaman da ya taɓa rikewa a rayuwarsa. Ka ji an ce tsohon kaza tsohon kaza tsohon kaza daContinue reading “ABIN KUNYAR DA KE ADDABAR AKASARIN HAUSAWAN AREWA”
Tina Baya…..
A rana irin wannan shekaru biyar da suka wuce a birnin Kano ina nufin 9/6/2014 jama’a sunyi zanga -zanga harma da kone-kone domin nuna kyamar nadin Sarki Sunusi Lamido Sunusi II da Gwamnan wancan Lokaci wato Rabi’u Musa Kwankwaso yayi sabanin wanda ya kamata a nada. Ko shakka babu a wancan lokaci Kwankwaso yayi waContinue reading “Tina Baya…..”
