Sarkin Rano ya dakatar da hakiman Kura, Garun Malam da Takai

Ranar litinin 29/7/2019 Majalisar Fadar Sarki Rano ta aikawa wasu hakimai uku (3) takardar dakatarwa bisa rashin biyayya ga Majalisar Sarkin. Bayan ta karbi bayanan da suka bayar a rubuce na kariya a sakamakon tuhumarsu da majalisar tayi na rashin yin biyayya ga fadar ta Sarkin Rano, majalisar bata gamsu da amsar da suka bayarContinue reading “Sarkin Rano ya dakatar da hakiman Kura, Garun Malam da Takai”

Ana gumurzu tsakanin ‘yan sanda da ‘yan kungiyar Shi’a

Awa daya data gabata an fafata tsakanin mabiya darikar Shi’a da jami’an ‘yan sanda a birnin Tarayya Abuja Najeriya. ‘Yan Shi’a sun fito zanga-zanga domin neman gwamnati ta saki jagoransu Zakzaky inda sukayi arangama da jami’an ‘yan sanda India akayi dauki-ba-dadi a tsakabinsu kamar yadda giean radio na BBC ya bayyana. #Qalubale

Idan kaji tana yawan furta maka kalamai kamar haka

Daga Sani Adamu Hotoro: (1) #Nifa_Idan_Ka_Auren_baka_Isa_Kayi_Min_Kishiya_Ba (2) #Baka_Isa_Ka_Rabani_Da_KawayeNa_ba (3) #Baka_Isa_Ka_Hanani_Chatting_Ba (4) #Dole_Ne_Duk_Lokacin_Da_Unguwa_Ta_Kama_Naje (5) #Sannan_Nice_Zan_Ke_Fita_cefane_Da_zuwa_Kasuwa_Siyayya To tabbas idan kaji wannan kalamai a bakin yarinya ka hakura da ita duk son da kake mata indai ba ajali ne yake janka ba kuma wllh ko ba ajali zata gurbata maka tarbiyyar yaran da zaku haifa Allah mun godeContinue reading “Idan kaji tana yawan furta maka kalamai kamar haka”

GA A INDA MATSALAR TA SAMO ASALI

Daga Adam M Panda: A dan kwarya-kwaryan binkicen da na gabatar mun gano wasu daga cikin musabbabin da suke sauya dabi’un matanmu daga abokan rayuwa zuwa abokan fargaba Matsalolin sune Kawaye Wayoyi Litattafai Kalle-kalle 1. KAWAYE Hakika yin mu’amala da matanmu da ‘ya’yanmu keyi da gurbatattun Kawaye yana matukar tasiri wajen lalata tarbiyyar da mukeContinue reading “GA A INDA MATSALAR TA SAMO ASALI”

Design a site like this with WordPress.com
Get started