Idan kaji tana yawan furta maka kalamai kamar haka

Daga Sani Adamu Hotoro: (1) #Nifa_Idan_Ka_Auren_baka_Isa_Kayi_Min_Kishiya_Ba (2) #Baka_Isa_Ka_Rabani_Da_KawayeNa_ba (3) #Baka_Isa_Ka_Hanani_Chatting_Ba (4) #Dole_Ne_Duk_Lokacin_Da_Unguwa_Ta_Kama_Naje (5) #Sannan_Nice_Zan_Ke_Fita_cefane_Da_zuwa_Kasuwa_Siyayya To tabbas idan kaji wannan kalamai a bakin yarinya ka hakura da ita duk son da kake mata indai ba ajali ne yake janka ba kuma wllh ko ba ajali zata gurbata maka tarbiyyar yaran da zaku haifa Allah mun godeContinue reading “Idan kaji tana yawan furta maka kalamai kamar haka”

Design a site like this with WordPress.com
Get started