Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta zargi mabiya Shi’a da kashe mata jami’anta kimanin su biyar (5), cikinsu harda mataimakin kwamishinan ‘yan sanda DCP Usman A.K Umar a Abuja ranar Litinin. #Qalubale
Daily Archives: July 22, 2019
Ana gumurzu tsakanin ‘yan sanda da ‘yan kungiyar Shi’a
Awa daya data gabata an fafata tsakanin mabiya darikar Shi’a da jami’an ‘yan sanda a birnin Tarayya Abuja Najeriya. ‘Yan Shi’a sun fito zanga-zanga domin neman gwamnati ta saki jagoransu Zakzaky inda sukayi arangama da jami’an ‘yan sanda India akayi dauki-ba-dadi a tsakabinsu kamar yadda giean radio na BBC ya bayyana. #Qalubale
