Yanzu haka a Jihar Lagas ta Najeriya ‘yan sanda sunkai farmaki wajen gudanar da bukukuwan cika shekaru 28 na wani fitaccan dan daudu mai suna Idris Okuneye, wanda kuma akafi sani da Bobrisky. Shidai wannan dan daudu ya shahara wajen siffanta kansa da mata inda kana ganinsa zaka rantse cewa mace ce, ya shirya gudanarContinue reading “Dan daudu Bobrisky”
Monthly Archives: August 2019
SADAKATUL JARIYA
Assalamu Alaikum Kayi kokari ka sayi gida domin karantar da musulunci ga yaranmu tun daga matakin nursery, primary, da kuma higher Islamic; akan kudi naira N1,000 kacal. Mu musulman Rivers state karkashin (JIBWIS 1) muna son mu sayi gida a no 19 Echiwe street, mile 2 Diob, Portharcourt, domin karantar da Islamic studies, hakan yaContinue reading “SADAKATUL JARIYA”
SABON TSARIN DUNIYA (NEW WORLD ORDER) -KASHI NA FARKO (1)
Daga Datti Assalafiy: Tsari ne da duniyar yau take bisa kai, wanda wadanda suka tsara wannan lamari, sune masu Bautar Shaidan tare da taimakon Yahudawa. Duk wata harkar cigaba na Duniya a a yau sune kan gaba, kuma sunfi kowa qwarewa akai, indai abunda ya shafi Duniya ne. Shiyasa Allah madaukakin sarki, yake ce mana:Continue reading “SABON TSARIN DUNIYA (NEW WORLD ORDER) -KASHI NA FARKO (1)”
Ku kiyaye mu’amala da mazambata a yanar gizo
Daga Bello Iliyasu Hussain Don Allah wanda yasan Kauthar Muh’d Kabir Ya gayamata kodai wani yayi hacking din account dinta ko kuma tana backing wrong horse. Jiya anyi min inbox daga account din kauthar cewa tana Amerika zata dawo najeriya ranar Lahadi zata sauka a Legas saboda haka in taimaka in bawa Direbanta Naira dubuContinue reading “Ku kiyaye mu’amala da mazambata a yanar gizo”
WANNAN AI ABIN KUNYA NE!
Daga Umar Faruq Muhammad: Jiya nake ganin Labarin wani zama da Gwamnatin Tarayya zatayi a watan Satumba don tattaunawa da ‘Yan Kwadago akan karancin Albashi, tattaunawa ta nawa? Idan Ma’aikatar Labour zatayi amfani da ta Ido tayaya zata kalli Yan Kwadago bayan a baya sun cimma matsaya? Yanzu don Allah da wanne irin Idanu GwamnatinContinue reading “WANNAN AI ABIN KUNYA NE!”
Allah Gwani | Abubuwan ban mamaki goma dangane da zuciya.
Daga Shafin Physio Hausa 1] Zuciya tana fara bugawa tun kwanaki 22—23 da halittar ɗan-tayi a mahaifa. 2] Girman zuciyar mutum ya kai girman dunƙulallen hannun mutum. 3] Zuciya tana bugawa sau 60—100 a minti ɗaya yayin hutu — yayin da ba’a aiki. 4] Zuciya tana bugawa kimanin sau dubu ɗari (100,000) a kowacce rana.Continue reading “Allah Gwani | Abubuwan ban mamaki goma dangane da zuciya.”
MEYASA FREEDOM RADIO SUKA HANA DAN BILKI PROGRAM A TASHAR SU?
Daga Umar Faruq Muhammad: Amsar itace yayi program yasoki Mai martaba Sanusi na biyu. Nayi wannan tambayar ne ganin yadda Freedom din sukayi wani shiri dasuke nuna cewa Gwamnatin Kano zata kama wasu mawaka saboda sabanin siyasa. Freedom sun hana Dan Bilki magana a gidan su saboda yataba kimar Sarki, shin Sarkin Birnin Kano kadaiContinue reading “MEYASA FREEDOM RADIO SUKA HANA DAN BILKI PROGRAM A TASHAR SU?”
Muna samun hasken lantarki awa 24 idan Buhari yazo
Al’umma a garin Daura ta Jihar Katsina sun shaidawa Shugaba Buhari dan asalin garin cewa, suna more hasken wutar lantarki awa 24 ne kawai idan yazo garin. Me zaku ce game da wannan batu? #Qalubale
SIRRIN HARAMTACCIYAR KUNGIYAR SHI’AH (IMN)
Daga Malam Datti Assalafiy: Yau Datti Assalafiy ya cika alkawarin da ya dauka na fitar muku da wasu sirruka da ya shafi kungiyar Zakzaky Mutane suna mamaki kuma suna tambaya akan hanyoyin da Zakzaky ya bi ya tara dunbin matasa a cikin kungiyarsa, da kuma hanyar da yake samun kudaden da yake amfani da suContinue reading “SIRRIN HARAMTACCIYAR KUNGIYAR SHI’AH (IMN)”
YADDA SOJA SUKA KASHE ‘YAN SANDA A TARABA
Daga Muhammad Bello Sharada: ‘YAN sandan Najeriya sun dauki tsawon lokaci da dade wa suna kokarin cafke Alhaji Hamisu Wadume. Bincikensu ya tabbatar hamshakin dan garkuwa da mutane ne, ya yi kaurin suna a Jihar Taraba. Kwanan nan ma Alhaji Hamisu ya karbi kudin fansa naira miliyan 100 da suka karba a hannun wani daContinue reading “YADDA SOJA SUKA KASHE ‘YAN SANDA A TARABA”
KA TABA YIN ZINA?
Daga Nasiru Abubakar Gombawa: Fitinar Sha’awa kashi na 04. Tsaya kuji irin mummunan Bala’in da zina ke haifarwa. Zina tana cikin manyan laifuffuka, wanda dukkan shariun da Allah ta’ala ya saukar sun hadu akan haramcin zina. Al kur’ani mai girma da Sunnar Annabi (S.A.W) da dukkan Malamai sun hadu akan haramcin zina. Qofofin zina gudaContinue reading “KA TABA YIN ZINA?”
Amaryar Sarkin Kano Sunusi II Ta Tare Shekaru Hudu Bayan Daura Aure
Daga El-Hajeej Hotoro Maje Amaryar Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II (Wacce ita ce ta hudu) ta tare bayan Shekara hudu da daurin Aure. An kawo Amarya Gimbiya Sa’adatu Barkindo Mustapha fadar Sarki ranar Asabar yayin da aka yi budar-Kai ranar Lahadi. Amaryar ba ta dade da kammala jami’a ba a Landan jim kadanContinue reading “Amaryar Sarkin Kano Sunusi II Ta Tare Shekaru Hudu Bayan Daura Aure”
Hajiya Aisha Bello Matawallen Maradun Awajen Wa azin Mata
Daga Real Sadiya Abubakar: HAJIYA AYSHA BELLO MATAWALLEN MARADUN TAYI ALKAWALIN CIGABA DA ZUWA WA AZIN MATA DUK SATI WANDA AKEYI A WOMEN CENTER GUSAU Tun bayan wasu shekaru masu yawa inji malan yace wallahi shekara takwas sharabo dasuga matar gwamna tazo wa azin mata kwatsam saiga maigirma First Lady hajiya Aisha bello matawallen maradunContinue reading “Hajiya Aisha Bello Matawallen Maradun Awajen Wa azin Mata”
