Daga Nasiru Abubakar Gombawa: Fitinar Sha’awa kashi na 04. Tsaya kuji irin mummunan Bala’in da zina ke haifarwa. Zina tana cikin manyan laifuffuka, wanda dukkan shariun da Allah ta’ala ya saukar sun hadu akan haramcin zina. Al kur’ani mai girma da Sunnar Annabi (S.A.W) da dukkan Malamai sun hadu akan haramcin zina. Qofofin zina gudaContinue reading “KA TABA YIN ZINA?”
Daily Archives: August 4, 2019
Amaryar Sarkin Kano Sunusi II Ta Tare Shekaru Hudu Bayan Daura Aure
Daga El-Hajeej Hotoro Maje Amaryar Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II (Wacce ita ce ta hudu) ta tare bayan Shekara hudu da daurin Aure. An kawo Amarya Gimbiya Sa’adatu Barkindo Mustapha fadar Sarki ranar Asabar yayin da aka yi budar-Kai ranar Lahadi. Amaryar ba ta dade da kammala jami’a ba a Landan jim kadanContinue reading “Amaryar Sarkin Kano Sunusi II Ta Tare Shekaru Hudu Bayan Daura Aure”
