OPERATION AUREN MATA HUDU DOLE

Daga Datti Assalafiy: Duk wanda Allah Ya hore masa arziki da lafiyar da zai iya auren mata hudu ya rayu da su amma baiyi hakan ba saboda kwaikwayon tsarin mutanen banza ‘yan boko aqeedah, to gaskiya bai taimaki kansa ba, kuma bai taimaki al’ummah ba Jama’a idan kuka duba halin da muke ciki yanzu, aContinue reading “OPERATION AUREN MATA HUDU DOLE”

Babu lokacin da ma’aikata zasu fara karbar sabon tsarin albashi

Kungiyar kwadago tace ya zuwa yanzu babu lokacin da ma’aikata zasu sa rai da fara karbar sabon tsarin albashi na kasa baki daya. Wannan ya biyo bayan komawa da hannun agogo baya da gwamnatin tarayya tayi na sake fasalin kwamitin da ta nada domin daidaitawa da gamammiyar kungiyar kwadago ta kasa. Fiye da watannin shifaContinue reading “Babu lokacin da ma’aikata zasu fara karbar sabon tsarin albashi”

Zamu cigaba da rufe iyakokin Najeriya har sai mun cimma yarjejeniya

Shugaban hukumar kula da fasa kauri Col Hameed Ali (mai ritaya) ya bayyana cewa, Najeriya zata cigaba da rufe iyakokin kasar, har sai lokacin da aka bi ka’idojin shige da ficen al’umma da kayayyaki kamar yadda kungiyar kula da tattalin al’ummar Afrika ta yamma (ECOWAS) ta tsara. Hameed Ali yayi wannan bayani ne a lokacinContinue reading “Zamu cigaba da rufe iyakokin Najeriya har sai mun cimma yarjejeniya”

MAGOYA BAYAN KWANKWASO SUNYI YUNKURIN HALLAKA MINISTA A NIGERIA

Daga Fa’izu Alfindiki Abinda wasu ‘yan daba daga cikin darikar Kwankwasiyyah suka yiwa Ministan Sadarwa a Nigeria Dr Isah Ali Ibrahim Pantami jiya a filin jirgin sama na Kano yunkurin kisa ne, imba don Allah Ya kaddara jami’an tsaron da ke rakiyarsa sunyi bajinta ba wajen bashi kariya watakila da yanzu wani labarin ake naContinue reading “MAGOYA BAYAN KWANKWASO SUNYI YUNKURIN HALLAKA MINISTA A NIGERIA”

Shari’ar Zaben Gwamnan Kano

Daga Bashir Abdullahi El-bash SHARI’AR ZAƁEN GWAMNAN KANO, JAM’IYYAR PDP DA ABBA GIDA-GIDA, SUN GAZA WAJEN GABATAR DA INGANTATTUN HUJJOJI A KOTU Daga Bashir Abdullahi El-bash Ta faru ta na kuma daf! Da ƙarewa, domin kuwa yanzu haka kotun da ke sauraren ƙararrakin zaɓen gwamna a Jihar Kano, ta kammala sauraro da tattara bayanai daContinue reading “Shari’ar Zaben Gwamnan Kano”

Masu amfani da sim card wajen aikata laifuka sun shiga uku

Daga Datti Assalafiy: MASU AIKATA LAIFUKA TA HANYAR YIN AMFANI DA LAYUKAN KIRAN WAYA (SIM CARD) SUN SHIGA UKU Maigirma Ministan Sadarwa na Kasarmu Nigeria Ash-sheikh Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ya bayyana cewa mutanen da suke amfani da layukan kiran waya wajen aikata miyagun laifuka za’a fara bin diddiginsu a tsakanin awa daya kacalContinue reading “Masu amfani da sim card wajen aikata laifuka sun shiga uku”

Jagoranci abin misali

Daga Shamsuddeen Hamisu Maishinku 23/9/2019 Tabbas Abun da Governor Malam Nasir El-Rufai Na Kaduna yayi Abune Maikyau Na Sanya dansa A Makarantar Gwamnati dayayi, Kuma haka yadace Shugabannin mu Sudunga yi domin inganta ilimi. Amma Sai kaga Malaman Makaranta Ma Na Gwamnati Basa Barin ‘Ya’yan su Suyi Karatu, A Makarantar Gwamnati. Tayaya ilimi Zaigyaru? Qalubale@gmail.com

YAWAN JAMA’A MASU AMFANI SHINE ABIN ALFAHARI

Daga Comrade Auwalu Mudi Yakasai. Juma’a 22/09/2017. (Juma’a, 1 Muharram 1439 AH). A shekarun baya an san al’ummar Hausa/Fulani a ko ina a duniya wajen juriya da jarumtaka da gaskiya da rikon amana da sadaukar da kai wajen gwagwarmayar neman halak da neman ilimi dadai sauran halaye masu kyau. Abin takaici a yanzu da mukaContinue reading “YAWAN JAMA’A MASU AMFANI SHINE ABIN ALFAHARI”

SOJOJI SUN HALLAKA MANYAN KWAMANDOJIN BOKO HARAM/ISWAP GUDA BAKWAI

Daga Datti Assalafiy: Rundinar sojin hadin gwiwa na kasashen dake iyaka da tafkin Chadi Multinational Joint Task Force (MNJTF) sun samu nasaran hallaka wasu daga cikin manyan kwamandojin yakin kungiyar Boko Haram/ISWAP reshen ISIS na duniya Wannan nasara ta biyo bayan ruwan wuta da dakarun sojin hadin gwiwar sukayi ta sama da jiragen yaki daContinue reading “SOJOJI SUN HALLAKA MANYAN KWAMANDOJIN BOKO HARAM/ISWAP GUDA BAKWAI”

Fasakwaurin Shinkafa Haramun Ne

Daga Yasir Ramadan Gwale 16-09-2019 Sumogal din shinkafa da ake yi da babura ko fasakwaurinta daga kan iyakokin Nijeriya zuwa cikin gida Haramun, kamar yadda hukumar dake kula da wannan janibi ta sanar. Mutane da yawa na sukar wannan lamari, watakila bisa son rai ko kuma bisa jahilci. Hakikanin gaskiya yana da kyau mutane suContinue reading “Fasakwaurin Shinkafa Haramun Ne”

Yakamata gwamnati ta rufe hanyar jirgin kasa ta Abuja-Kaduna

Gamammiyar kungiyar cigaban al’umma a Najeriya mai suna Coalition of Civil Society Organisations sunyi wata zanga-zanga ta lumana ranar Juma’a 13/9/2019 a Kaduna. Kungiyar tayi kira ga Gwamnatin tarayya tayi gaggawar rufe hanyar zirga-zirga tsakanin Abuja-Kaduna a jirgin kasa, wannan ya biyo bayan yadda masu garkuwa da mutane suka maida hanyar mota Abuja-Kaduna wajen cinContinue reading “Yakamata gwamnati ta rufe hanyar jirgin kasa ta Abuja-Kaduna”

AIKIN GWAMNATI DA ALBASHIN MA’AIKATA A NAJERIYA

Matasa, bayan sun kammala karatu basu da wani buri sai samun dacewa da aikin gwamnati a matsayin sakamako karatun nasu. Shi aikin gwamnati idan muka duba, ana shafe shekaru 35 ana yinsa matukar babu wata matsala, sai dai kuma idan ya yi shekaru 60 da haihuwa, anan shima dole ma’aikacin ya ajiye aikin nasa. IdanContinue reading “AIKIN GWAMNATI DA ALBASHIN MA’AIKATA A NAJERIYA”

Sayarda hasken lantarki ko sayarda duhu?

Hukumar bada hasken lantarki a Najeriya wacce duk wani dan Najeriya ke tunanin samun gamsashshan hasken lantarki daga gareta domin gudanar da harkokin yau da kullun sun gaza. A Najeriya yanzu haka muna shafe awanni 21 daga cikin awanni 24 babu hasken lantarki, ma’ana muna iya samun hasken lantarkin ne na awanni 3 kacal aContinue reading “Sayarda hasken lantarki ko sayarda duhu?”

Design a site like this with WordPress.com
Get started