Daga Shamsuddeen Hamisu Maishinku 23/9/2019 Tabbas Abun da Governor Malam Nasir El-Rufai Na Kaduna yayi Abune Maikyau Na Sanya dansa A Makarantar Gwamnati dayayi, Kuma haka yadace Shugabannin mu Sudunga yi domin inganta ilimi. Amma Sai kaga Malaman Makaranta Ma Na Gwamnati Basa Barin ‘Ya’yan su Suyi Karatu, A Makarantar Gwamnati. Tayaya ilimi Zaigyaru? Qalubale@gmail.com
Daily Archives: September 23, 2019
YAWAN JAMA’A MASU AMFANI SHINE ABIN ALFAHARI
Daga Comrade Auwalu Mudi Yakasai. Juma’a 22/09/2017. (Juma’a, 1 Muharram 1439 AH). A shekarun baya an san al’ummar Hausa/Fulani a ko ina a duniya wajen juriya da jarumtaka da gaskiya da rikon amana da sadaukar da kai wajen gwagwarmayar neman halak da neman ilimi dadai sauran halaye masu kyau. Abin takaici a yanzu da mukaContinue reading “YAWAN JAMA’A MASU AMFANI SHINE ABIN ALFAHARI”
