Babu lokacin da ma’aikata zasu fara karbar sabon tsarin albashi

Kungiyar kwadago tace ya zuwa yanzu babu lokacin da ma’aikata zasu sa rai da fara karbar sabon tsarin albashi na kasa baki daya. Wannan ya biyo bayan komawa da hannun agogo baya da gwamnatin tarayya tayi na sake fasalin kwamitin da ta nada domin daidaitawa da gamammiyar kungiyar kwadago ta kasa. Fiye da watannin shifaContinue reading “Babu lokacin da ma’aikata zasu fara karbar sabon tsarin albashi”

Zamu cigaba da rufe iyakokin Najeriya har sai mun cimma yarjejeniya

Shugaban hukumar kula da fasa kauri Col Hameed Ali (mai ritaya) ya bayyana cewa, Najeriya zata cigaba da rufe iyakokin kasar, har sai lokacin da aka bi ka’idojin shige da ficen al’umma da kayayyaki kamar yadda kungiyar kula da tattalin al’ummar Afrika ta yamma (ECOWAS) ta tsara. Hameed Ali yayi wannan bayani ne a lokacinContinue reading “Zamu cigaba da rufe iyakokin Najeriya har sai mun cimma yarjejeniya”

Design a site like this with WordPress.com
Get started