Daga Umar Faruq Muhammad: In kunyi kyakykyawan Nazari zaku gano cewa ba don bayyanar Yara 9 da aka sace ba da shikenan an manta da batun Yunusa Yellow, kuma fa Manyan mu ne da hannayen su suka mika Yunusan ayi duk yadda za’ayi dashi. *Sun taimaka wajen hanashi walwalar Addini *Sun taimaka wajen maida YarinyarContinue reading “WANNAN ABIN TAKAICI DAYAWA YAKE!”
Monthly Archives: October 2019
Adam A Zango ya biya wa yara marayu kudin makaranta
Sama da yara marayu 100 da marasa gata shah a tartan dan wasan hausa Adam A Zango ya biya wa kudin karatu kimanin Naira miliyan 46 a Jihar Kaduna. Prof. Ango Abdullahi ne ya rubutu wata takardar yabo ga wannan jarimin fina-finan wasan Hausa domin bashi karfin gwuiwar aiwatar da irin wannan hobbasa anan gaba.Continue reading “Adam A Zango ya biya wa yara marayu kudin makaranta”
Allah wadai da kamfanin wutar lantarki na Kano
Munyi Allah wadai da kamfanin bada hasken wutar lantarki a Kano, wannan kamfani ya durkusar da harkokin yau da kullun na al’ummar Jihar Kano. Yanzu haka a kowace unguwa bai wuce a basu hasken lantarki na awa 2 zuwa 3 ba a kowace rana, kuma wata na karawa a kawo takardar biyan kudin wutar, munContinue reading “Allah wadai da kamfanin wutar lantarki na Kano”
Sojoji Sun Kona Motoci Guda Tara Makare Da Kifi Da Aka Yiwo Safarar Su A Jihar Yobe
Daga Muhammad Gambo Yobe: Kwamandan rukuni na biyu a hukumar sojoji dake karkashin shirin “Operation Lafiya Dole ( Commander Sector 2 Operation Lafiya Dole), Burgediya Janar Ibrahim Sallau Ali ya Jagoranci aikin kona Motocin safarar kifi da aka kama makare da kifiye a Geidam. Motocin da aka kona a sabon barikin soja dake birnin Damaturu,Continue reading “Sojoji Sun Kona Motoci Guda Tara Makare Da Kifi Da Aka Yiwo Safarar Su A Jihar Yobe”
WATA MATA MAI YAWAN SHA’AWA TANA FARAUTAR MIJI DAIDAI DA ITA
Daga Fauziyya D Suleiman: Kusan mako guda wata baiwar Allah tana rokona akan na samar mata mijin aure domin tana matukar bukatar aure, amma irin bayanin da ta min ya sa na ke jin nauyin yin posting amma ganin damuwar da ta ke ciki na yanke shawarar yi. Ta kasance mabukaciya ce sosai (bangaran auratayya)Continue reading “WATA MATA MAI YAWAN SHA’AWA TANA FARAUTAR MIJI DAIDAI DA ITA”
One soul, two different lifestyle
By Ahmad Bello Machede: Picture 1 is little Aisha Hausa/Muslim under her parent care while picture 2 is the same Aisha kidnapped, forcefully converted to Christianity with a name Chioma and serving as house help in igboland. After leaving them to penetrate and instigate our northern Christian’s seeing us as their enemies, is this howContinue reading “One soul, two different lifestyle”
CUT YOUR COAT ACCORDING TO YOUR POCKET
I have found serious inspiration in the song, “I Can’t Kill Myself” by Timaya. Why so? Because, it resonates with my principle never to put self-inflicted stress on myself, running faster than my shadow. If we look at our lifestyles today, many of us are simply living a life that is discordant with our incomes.Continue reading “CUT YOUR COAT ACCORDING TO YOUR POCKET”
CHALLENGE
I am Sa’adiya Ilyasu Muhammad,a Senior lecturer with Department of Architecture, Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi, Bauchi State. Over the years, I have taught several courses and interacted with many students, both male and female. If as my student, I have ever extorted money from you; demanded for or sexually harassed you, between you andContinue reading “CHALLENGE”
Alhaji Auwalu Maja siddin Sarkin Cikin Garin Kano
Daga Ahmad Gogel: A yau an sauke shi daga mukaminsa tareda korarsa da kuma iyalinsa daga cikin gidan Sarautar cikin garin Kano. Laifinsa kawai shine ya taryi Gwamna tareda bashi hoton Marigayi mai Martaba Sarki Alhaji Ado Bayero lokacin da Gwamnan yazo wuce wa ta kofar gidan Sarautar cikin garin. Qalubale@gmail.com
Zamfara: Hannun Sarakuna, Sojoji da ‘yan Sanda a tada kayar baya
Ana zargin sarakunan gargajiya 5 da masarautunsu na gundumomi 33 a Jihar Zamfara wajen hada baki da ‘yan tada kayar baya, kamar yadda majiyarmu ta tsegunta mana cewa, kwamatin da gwamna ya kafa domin nemo bakin zaren, karkashin wani tsohon shugaban ‘yan sandan Najeriya Alh. M.D Abubakar. Kwamatin M.D Abubakar ya bada shawara a saukeContinue reading “Zamfara: Hannun Sarakuna, Sojoji da ‘yan Sanda a tada kayar baya”
