TSINUWAR KWANKWASO: Jarumta Ko Ragwanta

Daga Faizu Alfindiki: Tarihin siyasar Kano ba zai manta da zabukan da Kwankwaso ya jagoranta ba musamman na kananan Hukumomi a 2014 da babban zabe na 2015. A 2014 jam’iyyar da Kwankwaso ke yi ita ce ta lashe gaba dayan Shugabannin kananan Hukumomi 44 da Kansiloli sama da 400, a yadda Kano take in daiContinue reading “TSINUWAR KWANKWASO: Jarumta Ko Ragwanta”

Hukumar Hisbah ta gayyaci Janine Sanchez da saurayin ta Sulaiman

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gayyaci baturiyar Kasar Amurka da Saurarin ta Sulaiman domin wata ganawa ta sirri, masoyan biyu sun hadu ne a kafar sadarwa ta zamani inda suka kulla soyayya. Ita dai wannan mata mai suna Janine Sanchez ta taso takanas tun daga Kasar Amurka zuwa Panshekara, da ke birnin Kanon DaboContinue reading “Hukumar Hisbah ta gayyaci Janine Sanchez da saurayin ta Sulaiman”

ZAIBI MASOYIYAR SA AMERICA

Suleiman dai mazaunin FANSHEKARA ne dake karamar hukumar KUMBOTSO, sun fara soyayya da wannan baturiyar yar kasar America a facebook… Kwatsam sai gata ta biyo kayanta KASAR NIGERIA domin tafiya cen America suyi aure.. Kuma Allah ya taimaka mahaifiyarsa wato Malama Fatima ta amince danta ya bita America… Tabbas indai har ta aureshi, dole zaiContinue reading “ZAIBI MASOYIYAR SA AMERICA”

Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United sun yi wa Kano Pillars ta’addanci

Kungiyar Kwallon kafa ta Katsina United sun yiwa ‘yan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da magoya bayan ta ta’addanci bayan an tashi daga wasa (1-1) Laraba, 15/1/2020 a garin Katsina, kamar yadda rahotanni suka gabata. Wannan babban abin kunya ne a ce tsakanin Kano da Katsina an sami irin wannan yanayi na fargaba daContinue reading “Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United sun yi wa Kano Pillars ta’addanci”

Hukumar Karota ta cafke sojan gona

Daga Jamilu Muhammad Maijakai: Hukumar karota tayi Nasarar Chafke dan karotar Bogi a kasuwar kantin kwari dakenan kano Shi Wannan dan karotar Bogi mai Suna Sulaiman Haladu an kamashi ne a kasuwar kantin kwari lokacin da yake gudanar da dabi’arsa ta karbar kudi a hannun drebobin motar da suke kokarin fita daga kasuwar Bincike yanunaContinue reading “Hukumar Karota ta cafke sojan gona”

KAROTA A KARKASHIN BAFFANYO: Haka yakamata Shugabanni su zama

Daga Umar Faruq Muhammad: Jiya nayi rubutu dangane da yadda wani Jami’in Karota yakamana batare da laifin sabo doka ba, har kuma aka cini tarar #5000 daga ofishin su. A jiyan dai da yamma bayan nayi rubutun sai nasamu kiran waya daga bakuwar lamba, mai kiran yagabatar min da Kansa a matsayin Mal. Jamilu Dambatta,Continue reading “KAROTA A KARKASHIN BAFFANYO: Haka yakamata Shugabanni su zama”

Design a site like this with WordPress.com
Get started