Daga Umar Faruq Muhammad: Jiya nayi rubutu dangane da yadda wani Jami’in Karota yakamana batare da laifin sabo doka ba, har kuma aka cini tarar #5000 daga ofishin su. A jiyan dai da yamma bayan nayi rubutun sai nasamu kiran waya daga bakuwar lamba, mai kiran yagabatar min da Kansa a matsayin Mal. Jamilu Dambatta,Continue reading “KAROTA A KARKASHIN BAFFANYO: Haka yakamata Shugabanni su zama”
