Suleiman dai mazaunin FANSHEKARA ne dake karamar hukumar KUMBOTSO, sun fara soyayya da wannan baturiyar yar kasar America a facebook… Kwatsam sai gata ta biyo kayanta KASAR NIGERIA domin tafiya cen America suyi aure.. Kuma Allah ya taimaka mahaifiyarsa wato Malama Fatima ta amince danta ya bita America… Tabbas indai har ta aureshi, dole zaiContinue reading “ZAIBI MASOYIYAR SA AMERICA”
