ZAIBI MASOYIYAR SA AMERICA

Suleiman dai mazaunin FANSHEKARA ne dake karamar hukumar KUMBOTSO, sun fara soyayya da wannan baturiyar yar kasar America a facebook…

Kwatsam sai gata ta biyo kayanta KASAR NIGERIA domin tafiya cen America suyi aure..

Kuma Allah ya taimaka mahaifiyarsa wato Malama Fatima ta amince danta ya bita America…

Tabbas indai har ta aureshi, dole zai zama Dan America babu shi babu tashin hankalin neman na koko da kosai acikin tashin hankali…. Domin dole asama masa aiki Koda kuwa a kamfani ne…..

Nasiha ta ga Suleiman ITACE ya daure YA rike addininsa, domin babu wata kasa da za ace babu dan wuta ko babu Dan Aljanna….

Ina tayaka murna, domin ka bar kasar da suma yan kasar ba son kasar sukeyi ba…

NIA

Published by Ibrahim Ali Ahmed

Political Analyst

Leave a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Design a site like this with WordPress.com
Get started