Daga Umar Faruq Muhammad: In banda tsabagen rashin tausayi da raina hankalin Talakawa, yazaka hana Mutane fita neman Abinci kayi Allawarin raba musu abincin sannan kazo kabasu wannan a Matsayin abinda zasuci su rayu? Anya kuwa Shugabannin mu suna sane da tsayuwa a ranar Hisabi? Qalubale@gmail.com
