INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Sheik Bisharah Mustapha masanin Kur’ani dake garin Dafur a kasar Sudan, wanda ya karantar da mutane sama da dubu kur’ani kuma ya rubuta kur’ani na hannu har sama da dari ya rabawa dalibansa kyauta ya rasu yana da shekaru 105. Allah ya jikansa. Amin. Source: Rariya
