Arewa na da albarkatun kasa fiye da kowane yanki a Najeriya

Gwamnan Matawalle kenan, yayin da yake baje kolin danyan zinare wanda ke kwance a jihar Zamfara, inda kuma gwamnatin ta sa ta tono a cikin dan kankanen lokaci. Albarkatun kasa daban-daban dake kwance a Arewacin Najeriya suna da yawan gaske, matukar gwamnatocin jihohin da irin wadannan albarkatu sukayi amfani da kudaden al’ummar su domin tonowaContinue reading “Arewa na da albarkatun kasa fiye da kowane yanki a Najeriya”

Design a site like this with WordPress.com
Get started