BUBA GALADIMA YA ZAGEMU ‘YAN AREWA

By: Abdullahi Sarkin Yakin Apc Yanzun nan kammala sauraran jawabin da Buba Galadima yayi a cikin bidiyo, inda ya game ‘yan Arewa gaba dayanmu ya kiramu da kalmar shashashu saboda munki tayar da zanga-zangar kamar yadda ‘yan kudu sukayi Sannan bai tsaya anan ba, Buba Galadima yaci mutuncin Malamin mu shugaban Majalisar Malamai na duniyaContinue reading “BUBA GALADIMA YA ZAGEMU ‘YAN AREWA”

Design a site like this with WordPress.com
Get started