Sau da yawa a yayin zama da mukeyi da jagororin mu, suna fada mana cewa, ya zama wajibi mu tashi mu nemi madafun iko kodai a matakin jam’iyya ko na mulki, daga dukkanin alamu matasan sun yunkuro domin yin amfani da shawarwarin jagororin namu. Wata rana Sen Ibrahim Shekarau yana fada mana cewa, dukkanin shugabanninContinue reading “Matasanmu na social media sun fara dafe madafun iko”
Monthly Archives: November 2020
Ba za’a kammala aikin gina titin Kano zuwa Abuja ba har sai 2025
Bayanai dake fitowa daga bakin ministan ayyuka da gidajen Najeriya Babatunde Fashola yace, titin da gwamnatin tarayya ke ginawa daga Abuja zuwa Kano, ba zai kammala ba sai shekarar 2025, yayin wani taron masu ruwa da tsaki na wasu kusoshin gwamnatin tarayya a Kaduna. Gidan radio na BBC ne ya bayyana wannan labari a shafinsa,Continue reading “Ba za’a kammala aikin gina titin Kano zuwa Abuja ba har sai 2025”
