Ba za’a kammala aikin gina titin Kano zuwa Abuja ba har sai 2025

Bayanai dake fitowa daga bakin ministan ayyuka da gidajen Najeriya Babatunde Fashola yace, titin da gwamnatin tarayya ke ginawa daga Abuja zuwa Kano, ba zai kammala ba sai shekarar 2025, yayin wani taron masu ruwa da tsaki na wasu kusoshin gwamnatin tarayya a Kaduna. Gidan radio na BBC ne ya bayyana wannan labari a shafinsa,Continue reading “Ba za’a kammala aikin gina titin Kano zuwa Abuja ba har sai 2025”

Design a site like this with WordPress.com
Get started