Matasanmu na social media sun fara dafe madafun iko

Sau da yawa a yayin zama da mukeyi da jagororin mu, suna fada mana cewa, ya zama wajibi mu tashi mu nemi madafun iko kodai a matakin jam’iyya ko na mulki, daga dukkanin alamu matasan sun yunkuro domin yin amfani da shawarwarin jagororin namu. Wata rana Sen Ibrahim Shekarau yana fada mana cewa, dukkanin shugabanninContinue reading “Matasanmu na social media sun fara dafe madafun iko”

Design a site like this with WordPress.com
Get started