Shinfida bututun iskar gas zuwa Kano

Gwamnatin shugaba Buhari tayi kokari wajen shimfida bututun iskar gas zuwa Kano, bazamu fasa fadan ayyukan alkhairi da gwamnati ta kawo ko take shirin kawowa arewa ba, haka kuma bazamu daina fadar inda shugaban yayi kuskure ba, masamman a harkar tsaro. Shima muna sa rai shugaba Buhari zai ji koke-koken al’ummah a gyara domin rashinContinue reading “Shinfida bututun iskar gas zuwa Kano”

Gratuities: Governor Zulum Releases N12bn to 4,862 Borno Retirees

Borno State governor, Prof. Babagana Zulum, on Tuesday announced the release of N12 billion to clear gratuities owed 4,862 retirees who left the state and local government civil service from 2013 to 2017. Flagging off the payment with symbolic presentation of cheques to some retirees on Tuesday at the Government House in Maiduguri, Mr ZulumContinue reading “Gratuities: Governor Zulum Releases N12bn to 4,862 Borno Retirees”

YAKAMATA GIDAJEN REDIYO SUYI GYARA

Daga Umar Faruq Muhammad Yanzu nake karanta rubutun Mal. Asim Kurawa gameda yadda wani gidan Rediyo yabada labarin Fyade ga wata Yarinya tareda sanya sautin Yarinyar tana fayyace yadda abin yafaru, Yayi rubutun ne don bayyana Illar da Kafafen Labarai ke yadawa da sunan bada Labari. Nadade ina jin takaici irin yadda Gidajen Rediyo musammanContinue reading “YAKAMATA GIDAJEN REDIYO SUYI GYARA”

Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa

Yankin Arewacin Najeriya da ke da fadin kasa da arzikin al’ummah da ma’adinai da ke jibge a karkashin ilahirin Arewa wanda shugabannin mu su ka kasa amfani dashi wajen ciyar da yankin gaba, yana samun barazanar wariya daga sauran sassan kasar. Yanzu dai ta tabbata Arewa bata da katabus a idon abokan zamanta na sassanContinue reading “Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa”

Design a site like this with WordPress.com
Get started