Daga Umar Faruq Muhammad Yanzu nake karanta rubutun Mal. Asim Kurawa gameda yadda wani gidan Rediyo yabada labarin Fyade ga wata Yarinya tareda sanya sautin Yarinyar tana fayyace yadda abin yafaru, Yayi rubutun ne don bayyana Illar da Kafafen Labarai ke yadawa da sunan bada Labari. Nadade ina jin takaici irin yadda Gidajen Rediyo musammanContinue reading “YAKAMATA GIDAJEN REDIYO SUYI GYARA”
