Daga Bello Muhammad Sharada: Kusan wata guda da ya gabata, gwamnan jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci shugaban kasa Muhammad Buhari a fadarsa ta Aso Rock. A lokacin da ya kai masa wannan ziyarar ya yi guzuri da hoton sabon tsarin zane na 3D na zanen sabuwar gadar da yake niyyar gina waContinue reading “Gadojin Kano”
