Hukumar Fansho Ta Jihar Kano Na Bin Hukumomi Bashin #53bn

A wani gangamin taro da kungiyar fansho ta Jihar Kano ta shirya a Karamar Hukumar Kumbotso, wanda ya gudana a dakin taro na Islamic Centre da yake a Panshekara ranar Alhamis 8 ga watan Yuli, 2021 Shugaban kungiyar ya koka ta bakin mataimakinsa Alh Shu’aibu Musa Jibrin, masamman yadda ‘yan Fansho ke korafe-korafen rashin kulaContinue reading “Hukumar Fansho Ta Jihar Kano Na Bin Hukumomi Bashin #53bn”

Design a site like this with WordPress.com
Get started