Yanzu na samu labarin Shugaban kasa Muhammad Buhari ya aika wa majalisar kasa takardar cewa ba zai sa hannu akan sabuwar Dokar Zabe ta 2021. Sai da shugaba Muhammad Buhari ya yi kwana talatin cur sannan ya mayar da amsa ga majalisar kasa kan sabuwar dokar zabe ta “Electoral Bill 2021” An yi ta nuku-nukuContinue reading “BUHARI MAI ABIN MAMAKI”
Monthly Archives: December 2021
Titin zuwa gidan Gwamnatin Jihar Kano yana cigaba da zama babbar Barazana ga al’umma.
Titin Gidan Gwamnatin jihar kano ya zama mafarka ‘Yan sara da suka, tare da masu kwacen wayoyin da dukiyar al’umma kuma hakan na nuna cewa idan gwamnati batai gaggawar magance matsalar ba wannan abu ka’iya hayayyafa, Domin kuwa wadansu bata gari suna fakewa da titin a matsayin babban titi mai tsaro wanda ba kowane zaiContinue reading “Titin zuwa gidan Gwamnatin Jihar Kano yana cigaba da zama babbar Barazana ga al’umma.”
