Gwamnati mai son ta gama lafiya sai ta biya hakkin al’umma

Bayan kammala aikin bautawa jihar Kano tsayin shekaru 35 – wasu ma duk sun mutu da bakin ciki, zuwa yanzu dai gwamnatin Kano ta gaza biyan ‘yan fansho hakkokinsu tun shekarar 2016 Abin mamaki kuma, sai gashi majalisar dokokin jihar Kano ta sahalewa Maigirma Gwamna Ganduje kudade har miliyan 500 domin ayi wa gadar kofarContinue reading “Gwamnati mai son ta gama lafiya sai ta biya hakkin al’umma”

Shugaba Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafa

Talata 18 ga watan Janairu, Shugaban Kasar Najeriya Muhammad Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafa, wannan yana daga cikin kudurorin shugaba Buhari na samar da Kasa mai dogaro da kanta masamman ta fannin abinci. Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafar ne a birnin Abuja inda kamfanoni masu zaman kansu mallakin ‘yan Najeriya su ka bajeContinue reading “Shugaba Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafa”

Bagudu approves N6 Billion for the payment of gratuity

Press Release The Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu has graciously approved the release of 6 billion Naira for the payment of State, Local Government and LGEA workers gratuity. Retired workers who disengaged from service in 2017 and 2018 and had received part payment of their gratuity will be paid their remaining balance. WhileContinue reading “Bagudu approves N6 Billion for the payment of gratuity”

Design a site like this with WordPress.com
Get started