Gwamna Ganduje tare da rakiyar tsohon Shugaban jamiyyar APC na Kano Malam Abdullahi Abbas sun kaiwa Sabon shugaban Jamiyyar APC na Kano Amb Ahmadu Haruna Danzago ziyarar ta’aziyyar rashin yayansa da yayi a yau. Gwamna mun gode, Former chairman mun gode, Masu dauka da zafi sai a fadaka! Daga Ayman Ado
