Talata 18 ga watan Janairu, Shugaban Kasar Najeriya Muhammad Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafa, wannan yana daga cikin kudurorin shugaba Buhari na samar da Kasa mai dogaro da kanta masamman ta fannin abinci. Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafar ne a birnin Abuja inda kamfanoni masu zaman kansu mallakin ‘yan Najeriya su ka bajeContinue reading “Shugaba Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafa”
