Harkar tsaro a Najeriya abar tuhuma ce – dalili na shine, kowa ya san an dakatar da Abba Kyari daga wannan aiki a hukunce, har zuwa wannan rana da muka buga wannan labari babu lokacin da wani ya ji cewa an maida shi bakin aiki a hukunce, wane dalili ne ya ba Abba Kyari damarContinue reading “Yaushe Abba Kyari ya koma bakin aiki bayan an dakatar da shi”
