Kano State Government’s attempt to deduct the workers’ salary for the month of February, 2022 On Monday 28/2/2022 late Night i received a call from the Office of the Head of service through Director Salary and wages requesting for the JCF Chairman to attend a meeting on Tuesday 1/3/2022 by 2:00pm at the office ofContinue reading “NLC Kano Branch on attempt of salary deduction”
Monthly Archives: March 2022
Bayan shekaru bakwai, Ganduje ya dawo da biyan garatuti
Gwamnatin jihar Kano, karkashin maigirma Gwamna Ganduje, ta dawo da biyan garatuti, bayan wata yarjejeniya da ta cimma da shugabannin hukumar fansho ta jiha, cewa zata dinga bada wani kaso na kudin kowane wata domin a dinga ragewa tsoffin ma’aikatan hakkin su. Tsarin biyan garatutin, kamar yadda shugabannin su ka tsara, duba da karancin kudinContinue reading “Bayan shekaru bakwai, Ganduje ya dawo da biyan garatuti”
