Malam Hussaini wani bawan Allah ne da Allah Ya jarabce shi da tausayi da kula da marayu. Yakan auri mata masu marayu, walau matan ƴan’uwa ko na abokansa da suka rasu, domin ya tallafa wa yaran da aka bari babu gata.
qalubale.news.blog