My Dear Brother Aliko, First and foremost, I want to extend my heartfelt congratulations to President Bola Tinubu for his unwavering support and belief in actualizing this monumental achievement under his administration. This day belongs to every Nigerian who has dared to dream of a better future. Congratulations to our great nation—today, we all standContinue reading “Dangote Refinery: Time to dismantle your depots, sell them as scraps – Otedola to oil importers”
Author Archives: Ibrahim Ali Ahmed
Tattaunawa ta masamman da BIRNIN ZUCIYA
Group din WhatsApp mai suna BIRNIN ZUCIYA karkashin jagorancin Dr Abba Nura yayi tunani wajen hada kuɗi domin ciyarwa ga masu bukata a cikin Ramadan a wannan shekara. Kamar yadda muka zanta da wanda ya kirkiri group din na BIRNIN ZUCIYA Alh. Ibrahim Ali Ahmad wanda akafi sani da (Mu’azzam) ya sanar da kafar sadarwaContinue reading “Tattaunawa ta masamman da BIRNIN ZUCIYA”
BUHARI BA SHUGABA BANE — Bello Muhammad Sharada
Muna rokon Allah Ta’ala kada ya maimaita mana mulki irin na Buhari da Jonathan, Allah Ta’ala ya bamu jagora a kasa da jihohi 36 har Abuja da kananan hukumomi 774 masu alheri da za su tausaya mana, su kalli matsalolinmu, su yi bakin kokari wajen shawo kansu da magancesu. “Rabbana akrijna min hazihil Qaryatil zalimiContinue reading “BUHARI BA SHUGABA BANE — Bello Muhammad Sharada”
NLC Kano Branch on attempt of salary deduction
Kano State Government’s attempt to deduct the workers’ salary for the month of February, 2022 On Monday 28/2/2022 late Night i received a call from the Office of the Head of service through Director Salary and wages requesting for the JCF Chairman to attend a meeting on Tuesday 1/3/2022 by 2:00pm at the office ofContinue reading “NLC Kano Branch on attempt of salary deduction”
Bayan shekaru bakwai, Ganduje ya dawo da biyan garatuti
Gwamnatin jihar Kano, karkashin maigirma Gwamna Ganduje, ta dawo da biyan garatuti, bayan wata yarjejeniya da ta cimma da shugabannin hukumar fansho ta jiha, cewa zata dinga bada wani kaso na kudin kowane wata domin a dinga ragewa tsoffin ma’aikatan hakkin su. Tsarin biyan garatutin, kamar yadda shugabannin su ka tsara, duba da karancin kudinContinue reading “Bayan shekaru bakwai, Ganduje ya dawo da biyan garatuti”
Yaushe Abba Kyari ya koma bakin aiki bayan an dakatar da shi
Harkar tsaro a Najeriya abar tuhuma ce – dalili na shine, kowa ya san an dakatar da Abba Kyari daga wannan aiki a hukunce, har zuwa wannan rana da muka buga wannan labari babu lokacin da wani ya ji cewa an maida shi bakin aiki a hukunce, wane dalili ne ya ba Abba Kyari damarContinue reading “Yaushe Abba Kyari ya koma bakin aiki bayan an dakatar da shi”
Gwamnati mai son ta gama lafiya sai ta biya hakkin al’umma
Bayan kammala aikin bautawa jihar Kano tsayin shekaru 35 – wasu ma duk sun mutu da bakin ciki, zuwa yanzu dai gwamnatin Kano ta gaza biyan ‘yan fansho hakkokinsu tun shekarar 2016 Abin mamaki kuma, sai gashi majalisar dokokin jihar Kano ta sahalewa Maigirma Gwamna Ganduje kudade har miliyan 500 domin ayi wa gadar kofarContinue reading “Gwamnati mai son ta gama lafiya sai ta biya hakkin al’umma”
Shugaba Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafa
Talata 18 ga watan Janairu, Shugaban Kasar Najeriya Muhammad Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafa, wannan yana daga cikin kudurorin shugaba Buhari na samar da Kasa mai dogaro da kanta masamman ta fannin abinci. Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafar ne a birnin Abuja inda kamfanoni masu zaman kansu mallakin ‘yan Najeriya su ka bajeContinue reading “Shugaba Buhari ya kaddamar da Dalar Shinkafa”
SIYASA BA DA GABA BA
Gwamna Ganduje tare da rakiyar tsohon Shugaban jamiyyar APC na Kano Malam Abdullahi Abbas sun kaiwa Sabon shugaban Jamiyyar APC na Kano Amb Ahmadu Haruna Danzago ziyarar ta’aziyyar rashin yayansa da yayi a yau. Gwamna mun gode, Former chairman mun gode, Masu dauka da zafi sai a fadaka! Daga Ayman Ado
Bagudu approves N6 Billion for the payment of gratuity
Press Release The Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu has graciously approved the release of 6 billion Naira for the payment of State, Local Government and LGEA workers gratuity. Retired workers who disengaged from service in 2017 and 2018 and had received part payment of their gratuity will be paid their remaining balance. WhileContinue reading “Bagudu approves N6 Billion for the payment of gratuity”
BUHARI MAI ABIN MAMAKI
Yanzu na samu labarin Shugaban kasa Muhammad Buhari ya aika wa majalisar kasa takardar cewa ba zai sa hannu akan sabuwar Dokar Zabe ta 2021. Sai da shugaba Muhammad Buhari ya yi kwana talatin cur sannan ya mayar da amsa ga majalisar kasa kan sabuwar dokar zabe ta “Electoral Bill 2021” An yi ta nuku-nukuContinue reading “BUHARI MAI ABIN MAMAKI”
Titin zuwa gidan Gwamnatin Jihar Kano yana cigaba da zama babbar Barazana ga al’umma.
Titin Gidan Gwamnatin jihar kano ya zama mafarka ‘Yan sara da suka, tare da masu kwacen wayoyin da dukiyar al’umma kuma hakan na nuna cewa idan gwamnati batai gaggawar magance matsalar ba wannan abu ka’iya hayayyafa, Domin kuwa wadansu bata gari suna fakewa da titin a matsayin babban titi mai tsaro wanda ba kowane zaiContinue reading “Titin zuwa gidan Gwamnatin Jihar Kano yana cigaba da zama babbar Barazana ga al’umma.”
Hukumar Fansho Ta Jihar Kano Na Bin Hukumomi Bashin #53bn
A wani gangamin taro da kungiyar fansho ta Jihar Kano ta shirya a Karamar Hukumar Kumbotso, wanda ya gudana a dakin taro na Islamic Centre da yake a Panshekara ranar Alhamis 8 ga watan Yuli, 2021 Shugaban kungiyar ya koka ta bakin mataimakinsa Alh Shu’aibu Musa Jibrin, masamman yadda ‘yan Fansho ke korafe-korafen rashin kulaContinue reading “Hukumar Fansho Ta Jihar Kano Na Bin Hukumomi Bashin #53bn”
Gadojin Kano
Daga Bello Muhammad Sharada: Kusan wata guda da ya gabata, gwamnan jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci shugaban kasa Muhammad Buhari a fadarsa ta Aso Rock. A lokacin da ya kai masa wannan ziyarar ya yi guzuri da hoton sabon tsarin zane na 3D na zanen sabuwar gadar da yake niyyar gina waContinue reading “Gadojin Kano”
Shinfida bututun iskar gas zuwa Kano
Gwamnatin shugaba Buhari tayi kokari wajen shimfida bututun iskar gas zuwa Kano, bazamu fasa fadan ayyukan alkhairi da gwamnati ta kawo ko take shirin kawowa arewa ba, haka kuma bazamu daina fadar inda shugaban yayi kuskure ba, masamman a harkar tsaro. Shima muna sa rai shugaba Buhari zai ji koke-koken al’ummah a gyara domin rashinContinue reading “Shinfida bututun iskar gas zuwa Kano”
Gratuities: Governor Zulum Releases N12bn to 4,862 Borno Retirees
Borno State governor, Prof. Babagana Zulum, on Tuesday announced the release of N12 billion to clear gratuities owed 4,862 retirees who left the state and local government civil service from 2013 to 2017. Flagging off the payment with symbolic presentation of cheques to some retirees on Tuesday at the Government House in Maiduguri, Mr ZulumContinue reading “Gratuities: Governor Zulum Releases N12bn to 4,862 Borno Retirees”
YAKAMATA GIDAJEN REDIYO SUYI GYARA
Daga Umar Faruq Muhammad Yanzu nake karanta rubutun Mal. Asim Kurawa gameda yadda wani gidan Rediyo yabada labarin Fyade ga wata Yarinya tareda sanya sautin Yarinyar tana fayyace yadda abin yafaru, Yayi rubutun ne don bayyana Illar da Kafafen Labarai ke yadawa da sunan bada Labari. Nadade ina jin takaici irin yadda Gidajen Rediyo musammanContinue reading “YAKAMATA GIDAJEN REDIYO SUYI GYARA”
Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa
Yankin Arewacin Najeriya da ke da fadin kasa da arzikin al’ummah da ma’adinai da ke jibge a karkashin ilahirin Arewa wanda shugabannin mu su ka kasa amfani dashi wajen ciyar da yankin gaba, yana samun barazanar wariya daga sauran sassan kasar. Yanzu dai ta tabbata Arewa bata da katabus a idon abokan zamanta na sassanContinue reading “Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa”
Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa
Yankin Arewacin Najeriya da ke da fadin kasa da arzikin al’ummah da ma’adinai da ke jibge a karkashin ilahirin Arewa wanda shugabannin mu su ka kasa amfani dashi wajen ciyar da yankin gaba, yana samun barazanar wariya daga sauran sassan kasar. Yanzu dai ta tabbata Arewa bata da katabus a idon abokan zamanta na sassanContinue reading “Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa”
Matasanmu na social media sun fara dafe madafun iko
Sau da yawa a yayin zama da mukeyi da jagororin mu, suna fada mana cewa, ya zama wajibi mu tashi mu nemi madafun iko kodai a matakin jam’iyya ko na mulki, daga dukkanin alamu matasan sun yunkuro domin yin amfani da shawarwarin jagororin namu. Wata rana Sen Ibrahim Shekarau yana fada mana cewa, dukkanin shugabanninContinue reading “Matasanmu na social media sun fara dafe madafun iko”
Ba za’a kammala aikin gina titin Kano zuwa Abuja ba har sai 2025
Bayanai dake fitowa daga bakin ministan ayyuka da gidajen Najeriya Babatunde Fashola yace, titin da gwamnatin tarayya ke ginawa daga Abuja zuwa Kano, ba zai kammala ba sai shekarar 2025, yayin wani taron masu ruwa da tsaki na wasu kusoshin gwamnatin tarayya a Kaduna. Gidan radio na BBC ne ya bayyana wannan labari a shafinsa,Continue reading “Ba za’a kammala aikin gina titin Kano zuwa Abuja ba har sai 2025”
BUBA GALADIMA YA ZAGEMU ‘YAN AREWA
By: Abdullahi Sarkin Yakin Apc Yanzun nan kammala sauraran jawabin da Buba Galadima yayi a cikin bidiyo, inda ya game ‘yan Arewa gaba dayanmu ya kiramu da kalmar shashashu saboda munki tayar da zanga-zangar kamar yadda ‘yan kudu sukayi Sannan bai tsaya anan ba, Buba Galadima yaci mutuncin Malamin mu shugaban Majalisar Malamai na duniyaContinue reading “BUBA GALADIMA YA ZAGEMU ‘YAN AREWA”
GANDUJE SUSPENDS MEDIA AIDE OVER ATTACK ON BUHARI
PRESS RELEASE Governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano state has suspended his Special Adviser on Media, Salihu Tanko Yakasai over some unguarded utterances on the person of President Muhammadu Buhari on the social media platform. The state commissioner for Information, Malam Muhammad Garba, who conveyed the governor’s directive in a statement this afternoon, said theContinue reading “GANDUJE SUSPENDS MEDIA AIDE OVER ATTACK ON BUHARI”
Ahmad Bamalli Emerges Emir Of Zazzau
Governor Nasir El-Rufai of Kaduna State has announced the Magajin Garin Zazzau, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli, as the 19th emir of Zazzau 17 days after the demise of Alhaji Shehu Idris, the 18th emir of Zazzau. Bamalli is from the Mallawa dynasty and is Nigeria’s immediate past Ambassador to Thailand. qalubale.news.blog
Arewa na da albarkatun kasa fiye da kowane yanki a Najeriya
Gwamnan Matawalle kenan, yayin da yake baje kolin danyan zinare wanda ke kwance a jihar Zamfara, inda kuma gwamnatin ta sa ta tono a cikin dan kankanen lokaci. Albarkatun kasa daban-daban dake kwance a Arewacin Najeriya suna da yawan gaske, matukar gwamnatocin jihohin da irin wadannan albarkatu sukayi amfani da kudaden al’ummar su domin tonowaContinue reading “Arewa na da albarkatun kasa fiye da kowane yanki a Najeriya”
Dattijon Da Ya Rubuta Kur’ani Na Hannu Har Sau Dari Ya Rasu
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Sheik Bisharah Mustapha masanin Kur’ani dake garin Dafur a kasar Sudan, wanda ya karantar da mutane sama da dubu kur’ani kuma ya rubuta kur’ani na hannu har sama da dari ya rabawa dalibansa kyauta ya rasu yana da shekaru 105. Allah ya jikansa. Amin. Source: Rariya
Man Caught With 2,886 ATM Cards Hidden In Packs Of Noodles At Lagos Airport
The Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) says it is investigating one Ishaq Abubakar over his possession of 2,886 automated teller machine (ATM) cards. Dele Oyewale, EFCC spokesman, disclosed in a statement on Thursday that Abubakar was apprehended on August 22 by the Nigeria Customs Service (NCS) at Murtala Muhammed International Airport, Lagos state. TheContinue reading “Man Caught With 2,886 ATM Cards Hidden In Packs Of Noodles At Lagos Airport”
Kano to lockdown
“From Thursday 16th April by 10pm Kano is locked down for the benefit of all in the state. All markets are closed and all public gatherings are banned. The lockdown is for 7 days. We then wait and see what will come up. We are hoping that Allah will see us through,” Gov. Abdullahi UmarContinue reading “Kano to lockdown”
NAJERIYA KASARMU TA GADO
Daga Umar Faruq Muhammad: In banda tsabagen rashin tausayi da raina hankalin Talakawa, yazaka hana Mutane fita neman Abinci kayi Allawarin raba musu abincin sannan kazo kabasu wannan a Matsayin abinda zasuci su rayu? Anya kuwa Shugabannin mu suna sane da tsayuwa a ranar Hisabi? Qalubale@gmail.com
DA DUMI DUMINSA
Majalisar Dokokin Jihar Kano a zamanta na yau litinin 16/3/2020, ta dakatarda yan majalisun kananan hukomin hukumomi kamar haka; 1 Rt. Hon. Isyaku Ali Danja (PDP) Minority Leader (Gezawa Constituency) 2 Hon. Salisu Maje Ahmad Gwangwazo (PDP) (Municipal Constituency) 3 Hon. Labaran Abdul Madari (APC) (Warawa Constituency) 4 Hon. Muhammad Ballo Butu-Butu (APC) (Rimin Gado/TofaContinue reading “DA DUMI DUMINSA”
