Ana zargin sarakunan gargajiya 5 da masarautunsu na gundumomi 33 a Jihar Zamfara wajen hada baki da ‘yan tada kayar baya, kamar yadda majiyarmu ta tsegunta mana cewa, kwamatin da gwamna ya kafa domin nemo bakin zaren, karkashin wani tsohon shugaban ‘yan sandan Najeriya Alh. M.D Abubakar. Kwamatin M.D Abubakar ya bada shawara a saukeContinue reading “Zamfara: Hannun Sarakuna, Sojoji da ‘yan Sanda a tada kayar baya”
Author Archives: Ibrahim Ali Ahmed
OPERATION AUREN MATA HUDU DOLE
Daga Datti Assalafiy: Duk wanda Allah Ya hore masa arziki da lafiyar da zai iya auren mata hudu ya rayu da su amma baiyi hakan ba saboda kwaikwayon tsarin mutanen banza ‘yan boko aqeedah, to gaskiya bai taimaki kansa ba, kuma bai taimaki al’ummah ba Jama’a idan kuka duba halin da muke ciki yanzu, aContinue reading “OPERATION AUREN MATA HUDU DOLE”
Babu lokacin da ma’aikata zasu fara karbar sabon tsarin albashi
Kungiyar kwadago tace ya zuwa yanzu babu lokacin da ma’aikata zasu sa rai da fara karbar sabon tsarin albashi na kasa baki daya. Wannan ya biyo bayan komawa da hannun agogo baya da gwamnatin tarayya tayi na sake fasalin kwamitin da ta nada domin daidaitawa da gamammiyar kungiyar kwadago ta kasa. Fiye da watannin shifaContinue reading “Babu lokacin da ma’aikata zasu fara karbar sabon tsarin albashi”
Zamu cigaba da rufe iyakokin Najeriya har sai mun cimma yarjejeniya
Shugaban hukumar kula da fasa kauri Col Hameed Ali (mai ritaya) ya bayyana cewa, Najeriya zata cigaba da rufe iyakokin kasar, har sai lokacin da aka bi ka’idojin shige da ficen al’umma da kayayyaki kamar yadda kungiyar kula da tattalin al’ummar Afrika ta yamma (ECOWAS) ta tsara. Hameed Ali yayi wannan bayani ne a lokacinContinue reading “Zamu cigaba da rufe iyakokin Najeriya har sai mun cimma yarjejeniya”
MAGOYA BAYAN KWANKWASO SUNYI YUNKURIN HALLAKA MINISTA A NIGERIA
Daga Fa’izu Alfindiki Abinda wasu ‘yan daba daga cikin darikar Kwankwasiyyah suka yiwa Ministan Sadarwa a Nigeria Dr Isah Ali Ibrahim Pantami jiya a filin jirgin sama na Kano yunkurin kisa ne, imba don Allah Ya kaddara jami’an tsaron da ke rakiyarsa sunyi bajinta ba wajen bashi kariya watakila da yanzu wani labarin ake naContinue reading “MAGOYA BAYAN KWANKWASO SUNYI YUNKURIN HALLAKA MINISTA A NIGERIA”
Shari’ar Zaben Gwamnan Kano
Daga Bashir Abdullahi El-bash SHARI’AR ZAƁEN GWAMNAN KANO, JAM’IYYAR PDP DA ABBA GIDA-GIDA, SUN GAZA WAJEN GABATAR DA INGANTATTUN HUJJOJI A KOTU Daga Bashir Abdullahi El-bash Ta faru ta na kuma daf! Da ƙarewa, domin kuwa yanzu haka kotun da ke sauraren ƙararrakin zaɓen gwamna a Jihar Kano, ta kammala sauraro da tattara bayanai daContinue reading “Shari’ar Zaben Gwamnan Kano”
Masu amfani da sim card wajen aikata laifuka sun shiga uku
Daga Datti Assalafiy: MASU AIKATA LAIFUKA TA HANYAR YIN AMFANI DA LAYUKAN KIRAN WAYA (SIM CARD) SUN SHIGA UKU Maigirma Ministan Sadarwa na Kasarmu Nigeria Ash-sheikh Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ya bayyana cewa mutanen da suke amfani da layukan kiran waya wajen aikata miyagun laifuka za’a fara bin diddiginsu a tsakanin awa daya kacalContinue reading “Masu amfani da sim card wajen aikata laifuka sun shiga uku”
Jagoranci abin misali
Daga Shamsuddeen Hamisu Maishinku 23/9/2019 Tabbas Abun da Governor Malam Nasir El-Rufai Na Kaduna yayi Abune Maikyau Na Sanya dansa A Makarantar Gwamnati dayayi, Kuma haka yadace Shugabannin mu Sudunga yi domin inganta ilimi. Amma Sai kaga Malaman Makaranta Ma Na Gwamnati Basa Barin ‘Ya’yan su Suyi Karatu, A Makarantar Gwamnati. Tayaya ilimi Zaigyaru? Qalubale@gmail.com
YAWAN JAMA’A MASU AMFANI SHINE ABIN ALFAHARI
Daga Comrade Auwalu Mudi Yakasai. Juma’a 22/09/2017. (Juma’a, 1 Muharram 1439 AH). A shekarun baya an san al’ummar Hausa/Fulani a ko ina a duniya wajen juriya da jarumtaka da gaskiya da rikon amana da sadaukar da kai wajen gwagwarmayar neman halak da neman ilimi dadai sauran halaye masu kyau. Abin takaici a yanzu da mukaContinue reading “YAWAN JAMA’A MASU AMFANI SHINE ABIN ALFAHARI”
Taya murna ga sarakunan Kano
Daga Ahmad Mohd Gona: Muna taya sarakunan Kano murna bisa samun Lambobin girma Aminu Ado Sarkin Bichi shine Mai daraja ta daya (1) yayinda shikuma Sunusi Lamido aka Kara masa Lamba ya koma mataki na biyar (5) . Qalubale@gmail.com
SOJOJI SUN HALLAKA MANYAN KWAMANDOJIN BOKO HARAM/ISWAP GUDA BAKWAI
Daga Datti Assalafiy: Rundinar sojin hadin gwiwa na kasashen dake iyaka da tafkin Chadi Multinational Joint Task Force (MNJTF) sun samu nasaran hallaka wasu daga cikin manyan kwamandojin yakin kungiyar Boko Haram/ISWAP reshen ISIS na duniya Wannan nasara ta biyo bayan ruwan wuta da dakarun sojin hadin gwiwar sukayi ta sama da jiragen yaki daContinue reading “SOJOJI SUN HALLAKA MANYAN KWAMANDOJIN BOKO HARAM/ISWAP GUDA BAKWAI”
Fasakwaurin Shinkafa Haramun Ne
Daga Yasir Ramadan Gwale 16-09-2019 Sumogal din shinkafa da ake yi da babura ko fasakwaurinta daga kan iyakokin Nijeriya zuwa cikin gida Haramun, kamar yadda hukumar dake kula da wannan janibi ta sanar. Mutane da yawa na sukar wannan lamari, watakila bisa son rai ko kuma bisa jahilci. Hakikanin gaskiya yana da kyau mutane suContinue reading “Fasakwaurin Shinkafa Haramun Ne”
Yakamata gwamnati ta rufe hanyar jirgin kasa ta Abuja-Kaduna
Gamammiyar kungiyar cigaban al’umma a Najeriya mai suna Coalition of Civil Society Organisations sunyi wata zanga-zanga ta lumana ranar Juma’a 13/9/2019 a Kaduna. Kungiyar tayi kira ga Gwamnatin tarayya tayi gaggawar rufe hanyar zirga-zirga tsakanin Abuja-Kaduna a jirgin kasa, wannan ya biyo bayan yadda masu garkuwa da mutane suka maida hanyar mota Abuja-Kaduna wajen cinContinue reading “Yakamata gwamnati ta rufe hanyar jirgin kasa ta Abuja-Kaduna”
AIKIN GWAMNATI DA ALBASHIN MA’AIKATA A NAJERIYA
Matasa, bayan sun kammala karatu basu da wani buri sai samun dacewa da aikin gwamnati a matsayin sakamako karatun nasu. Shi aikin gwamnati idan muka duba, ana shafe shekaru 35 ana yinsa matukar babu wata matsala, sai dai kuma idan ya yi shekaru 60 da haihuwa, anan shima dole ma’aikacin ya ajiye aikin nasa. IdanContinue reading “AIKIN GWAMNATI DA ALBASHIN MA’AIKATA A NAJERIYA”
Sayarda hasken lantarki ko sayarda duhu?
Hukumar bada hasken lantarki a Najeriya wacce duk wani dan Najeriya ke tunanin samun gamsashshan hasken lantarki daga gareta domin gudanar da harkokin yau da kullun sun gaza. A Najeriya yanzu haka muna shafe awanni 21 daga cikin awanni 24 babu hasken lantarki, ma’ana muna iya samun hasken lantarkin ne na awanni 3 kacal aContinue reading “Sayarda hasken lantarki ko sayarda duhu?”
Dan daudu Bobrisky
Yanzu haka a Jihar Lagas ta Najeriya ‘yan sanda sunkai farmaki wajen gudanar da bukukuwan cika shekaru 28 na wani fitaccan dan daudu mai suna Idris Okuneye, wanda kuma akafi sani da Bobrisky. Shidai wannan dan daudu ya shahara wajen siffanta kansa da mata inda kana ganinsa zaka rantse cewa mace ce, ya shirya gudanarContinue reading “Dan daudu Bobrisky”
SADAKATUL JARIYA
Assalamu Alaikum Kayi kokari ka sayi gida domin karantar da musulunci ga yaranmu tun daga matakin nursery, primary, da kuma higher Islamic; akan kudi naira N1,000 kacal. Mu musulman Rivers state karkashin (JIBWIS 1) muna son mu sayi gida a no 19 Echiwe street, mile 2 Diob, Portharcourt, domin karantar da Islamic studies, hakan yaContinue reading “SADAKATUL JARIYA”
SABON TSARIN DUNIYA (NEW WORLD ORDER) -KASHI NA FARKO (1)
Daga Datti Assalafiy: Tsari ne da duniyar yau take bisa kai, wanda wadanda suka tsara wannan lamari, sune masu Bautar Shaidan tare da taimakon Yahudawa. Duk wata harkar cigaba na Duniya a a yau sune kan gaba, kuma sunfi kowa qwarewa akai, indai abunda ya shafi Duniya ne. Shiyasa Allah madaukakin sarki, yake ce mana:Continue reading “SABON TSARIN DUNIYA (NEW WORLD ORDER) -KASHI NA FARKO (1)”
Ku kiyaye mu’amala da mazambata a yanar gizo
Daga Bello Iliyasu Hussain Don Allah wanda yasan Kauthar Muh’d Kabir Ya gayamata kodai wani yayi hacking din account dinta ko kuma tana backing wrong horse. Jiya anyi min inbox daga account din kauthar cewa tana Amerika zata dawo najeriya ranar Lahadi zata sauka a Legas saboda haka in taimaka in bawa Direbanta Naira dubuContinue reading “Ku kiyaye mu’amala da mazambata a yanar gizo”
WANNAN AI ABIN KUNYA NE!
Daga Umar Faruq Muhammad: Jiya nake ganin Labarin wani zama da Gwamnatin Tarayya zatayi a watan Satumba don tattaunawa da ‘Yan Kwadago akan karancin Albashi, tattaunawa ta nawa? Idan Ma’aikatar Labour zatayi amfani da ta Ido tayaya zata kalli Yan Kwadago bayan a baya sun cimma matsaya? Yanzu don Allah da wanne irin Idanu GwamnatinContinue reading “WANNAN AI ABIN KUNYA NE!”
Allah Gwani | Abubuwan ban mamaki goma dangane da zuciya.
Daga Shafin Physio Hausa 1] Zuciya tana fara bugawa tun kwanaki 22—23 da halittar ɗan-tayi a mahaifa. 2] Girman zuciyar mutum ya kai girman dunƙulallen hannun mutum. 3] Zuciya tana bugawa sau 60—100 a minti ɗaya yayin hutu — yayin da ba’a aiki. 4] Zuciya tana bugawa kimanin sau dubu ɗari (100,000) a kowacce rana.Continue reading “Allah Gwani | Abubuwan ban mamaki goma dangane da zuciya.”
MEYASA FREEDOM RADIO SUKA HANA DAN BILKI PROGRAM A TASHAR SU?
Daga Umar Faruq Muhammad: Amsar itace yayi program yasoki Mai martaba Sanusi na biyu. Nayi wannan tambayar ne ganin yadda Freedom din sukayi wani shiri dasuke nuna cewa Gwamnatin Kano zata kama wasu mawaka saboda sabanin siyasa. Freedom sun hana Dan Bilki magana a gidan su saboda yataba kimar Sarki, shin Sarkin Birnin Kano kadaiContinue reading “MEYASA FREEDOM RADIO SUKA HANA DAN BILKI PROGRAM A TASHAR SU?”
Muna samun hasken lantarki awa 24 idan Buhari yazo
Al’umma a garin Daura ta Jihar Katsina sun shaidawa Shugaba Buhari dan asalin garin cewa, suna more hasken wutar lantarki awa 24 ne kawai idan yazo garin. Me zaku ce game da wannan batu? #Qalubale
SIRRIN HARAMTACCIYAR KUNGIYAR SHI’AH (IMN)
Daga Malam Datti Assalafiy: Yau Datti Assalafiy ya cika alkawarin da ya dauka na fitar muku da wasu sirruka da ya shafi kungiyar Zakzaky Mutane suna mamaki kuma suna tambaya akan hanyoyin da Zakzaky ya bi ya tara dunbin matasa a cikin kungiyarsa, da kuma hanyar da yake samun kudaden da yake amfani da suContinue reading “SIRRIN HARAMTACCIYAR KUNGIYAR SHI’AH (IMN)”
YADDA SOJA SUKA KASHE ‘YAN SANDA A TARABA
Daga Muhammad Bello Sharada: ‘YAN sandan Najeriya sun dauki tsawon lokaci da dade wa suna kokarin cafke Alhaji Hamisu Wadume. Bincikensu ya tabbatar hamshakin dan garkuwa da mutane ne, ya yi kaurin suna a Jihar Taraba. Kwanan nan ma Alhaji Hamisu ya karbi kudin fansa naira miliyan 100 da suka karba a hannun wani daContinue reading “YADDA SOJA SUKA KASHE ‘YAN SANDA A TARABA”
KA TABA YIN ZINA?
Daga Nasiru Abubakar Gombawa: Fitinar Sha’awa kashi na 04. Tsaya kuji irin mummunan Bala’in da zina ke haifarwa. Zina tana cikin manyan laifuffuka, wanda dukkan shariun da Allah ta’ala ya saukar sun hadu akan haramcin zina. Al kur’ani mai girma da Sunnar Annabi (S.A.W) da dukkan Malamai sun hadu akan haramcin zina. Qofofin zina gudaContinue reading “KA TABA YIN ZINA?”
Amaryar Sarkin Kano Sunusi II Ta Tare Shekaru Hudu Bayan Daura Aure
Daga El-Hajeej Hotoro Maje Amaryar Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II (Wacce ita ce ta hudu) ta tare bayan Shekara hudu da daurin Aure. An kawo Amarya Gimbiya Sa’adatu Barkindo Mustapha fadar Sarki ranar Asabar yayin da aka yi budar-Kai ranar Lahadi. Amaryar ba ta dade da kammala jami’a ba a Landan jim kadanContinue reading “Amaryar Sarkin Kano Sunusi II Ta Tare Shekaru Hudu Bayan Daura Aure”
Hajiya Aisha Bello Matawallen Maradun Awajen Wa azin Mata
Daga Real Sadiya Abubakar: HAJIYA AYSHA BELLO MATAWALLEN MARADUN TAYI ALKAWALIN CIGABA DA ZUWA WA AZIN MATA DUK SATI WANDA AKEYI A WOMEN CENTER GUSAU Tun bayan wasu shekaru masu yawa inji malan yace wallahi shekara takwas sharabo dasuga matar gwamna tazo wa azin mata kwatsam saiga maigirma First Lady hajiya Aisha bello matawallen maradunContinue reading “Hajiya Aisha Bello Matawallen Maradun Awajen Wa azin Mata”
Sarkin Rano ya dakatar da hakiman Kura, Garun Malam da Takai
Ranar litinin 29/7/2019 Majalisar Fadar Sarki Rano ta aikawa wasu hakimai uku (3) takardar dakatarwa bisa rashin biyayya ga Majalisar Sarkin. Bayan ta karbi bayanan da suka bayar a rubuce na kariya a sakamakon tuhumarsu da majalisar tayi na rashin yin biyayya ga fadar ta Sarkin Rano, majalisar bata gamsu da amsar da suka bayarContinue reading “Sarkin Rano ya dakatar da hakiman Kura, Garun Malam da Takai”
Babban jami’in ‘yan sanda ya rasa ransa a hannun ‘yan Shi’a
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta zargi mabiya Shi’a da kashe mata jami’anta kimanin su biyar (5), cikinsu harda mataimakin kwamishinan ‘yan sanda DCP Usman A.K Umar a Abuja ranar Litinin. #Qalubale
