Dan majalisar tarayya mai wakiltar Fagge ya sami nasarar gabatar da wani kudiri a gaban majalisar ta kasa wanda aka yiwa karatu dai dai har uku sannan kakakin majalisar ya buga guduma amincewa baya doguwar muhawara. Dan majalisar Aminu Sulaiman Goro mai wakiltar Fagge a Jam’iyyar APC Kano, ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta kafa makarantarContinue reading “Majalisar Tarayya Ta Amince Da Kafa Federal Polytechnic, Fagge Kano State”
Author Archives: Ibrahim Ali Ahmed
Abba K Yusuf Ya Sami Nasara A Kotun Daukaka Kara Ta Kaduna
Wata kotun daukaka kara dake Kaduna inda Abba K Yusuf ya daukaka kara ta yanke hukunci cewa Abba K Yusuf shine halattaccen dan takara a Jam’iyyar PDP Wannan ya biyo bayan qalubalantar da mai neman takara Ibrahim Ali Amin ya kewa Abba K Yusuf din a wata babbar kotun tarayya a Kano inda alkalin kotunContinue reading “Abba K Yusuf Ya Sami Nasara A Kotun Daukaka Kara Ta Kaduna”
NRC Denies Report Of Train Killing Two In Kano
The Nigerian Railway Corporation (NRC) yesterday denied a report that a train crushed two people to death in Kano. The Tide had reported that the Police in Kano State on Tuesday confirmed the death of two persons, who were crushed to death by a train in the state capital. He said, “On April 16, atContinue reading “NRC Denies Report Of Train Killing Two In Kano”
Ina Muka Dosa
Yayin da wani mai ganganci ya aikata gangancinsa akanka ko akan wani dan’uwanka ko akan dukiyarka, a guje masu kallon abinda ya faru zasu taso suna baka hakuri. Yayin da aka baka hakuri ma’ana an cutar dakai, kodai cikin ganganci ko cikin rashin sani, amma cikin masu baka hakurin babu wanda zai nunawa wanda yaContinue reading “Ina Muka Dosa”
ZUWA GA SHUGABANNIN AREWA
Daga Mal Datti Assalafiy Muna yiwa shugabannin Arewa fatan alheri, zamu yi amfani da wannan damar wajen janyo hankalin shugabannin Arewa akan tashar TV na Arewa24 A takaice dai Arewa24 tasha ce da hukumar leken asiri da tattara bayanan sirrin tsaron duniya (CIA) na Kasar Amurka ta samar ta dauki nauyi ta kawo Nigeria cibiyarContinue reading “ZUWA GA SHUGABANNIN AREWA”
Jirgin Qasa ya Hallaka Wasu Mutane A Kano
Jirgin qasa ya kashe wasu mutane guda biyu (2) a Kano yayin da suke yin bacci akan hanyar wucewar jirgin wacce aka dade ba’ayin amfani da ita. Wannan lamari ya faru a bayan otel din Kano Club a Karamar Hukumar Nassarawa, mai magana da yawun yan sanda DSP. Abdullahi Haruna shine ya bayyana haka, indaContinue reading “Jirgin Qasa ya Hallaka Wasu Mutane A Kano”
Ana Sami Nasara A Harkar Tsaro
Shugaban sojojin Najeriya Lt Gen Tukur Buratai yace ana sami nasara a harhar tsaro, amma dole sai an hada tsaro da siyasa domin shawo kan ‘yan kungiyar Boko Haram Buratai yace, an sami damar takaita aikace-aikacen kungiyar ta’adda ta Boko Haram a yankin zirin tafkin Chad da Sambisa
Liyafa Ta Jawo Cece-Kuce
Daga Hon Salihu Sani Sardaunanchedi Acikin waccan walimar da aka shirya na hango wanda suka ce malam shekarau yayi batan baka tantan saboda ya koma APC na hango wanda suka ce ashe shekarau na siyasa ne dan biyan bukatar kan sa na hango wanda suka ce kada azabe shi wai baida lafiya har ma daContinue reading “Liyafa Ta Jawo Cece-Kuce”
Kada Ka Kuskura Ka Karbo Bashi
Kungiyar kwadago a Najeriya ta gargadi shugaba Buhari da kada ya kuskura ya karbo bashi ko a gida ko a waje. Sakataren kungiyar Dr Peter Ozo-Eson yayi wannan gargadin cewa, a halin yanzu Najeriya tana da bashi a kanta da yakai naira tiriliyon 24
Na Ajiye Ra’ayin Siyasa
SANARWA DAGA KHADIJA DORAYI Na ajiye Ra,ayi dakuma duk wani posting na siyasa Bazan lamunci akan wani banxa yaci mutuncina kona Iyayenaba Da kwankwaso da Ganduje Duk tafiyarsu daya , Babu wanda nataba gani kona moreshi acikinsu Muntari malumfashine UBANGIDA NA A SIYASA wanda yadauki nauyin karatun,Kanina harya gama,Dan haka duk wanda nabatawa akan siyasaContinue reading “Na Ajiye Ra’ayin Siyasa”
Kungiyar Kwadago Ta Koka
Kungiyar kwadago a Najeriya ta ba shugaba Buhari wa’adin 1/5/2019 domin yasa hannu akan mafi kankantar albashi na dubu talatin (#30,000)
Daga Gombe Anyi Asarar Rayuka
Tankar mai ta kama wuta a GOMBE inda akayi asarar rayuka da dukiya yau Lahadi, 13/4/2019
Rikicin Cacar Baka Ta Barke A Fadar Mundubawa
Bayan fitar da wata sanarwa daga wani shafin sada zumunta na facebook da twitter masu lakani da tsohon malamin gwamnan kuma sabon Sanatan Kano ta tsakiya wato Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Wannan sanarwa ta danganta Malam Ibrahim Shekarau da goyawa daya daga cikin masu neman kakakin majalisar dattawa Ahmad Ibrahim Lawan baya, itace taContinue reading “Rikicin Cacar Baka Ta Barke A Fadar Mundubawa”
Ta Leko Ta Labe
Kamar yadda wani mawaki yayi wata waka mai suna “Ta Leko Ta Labe” haka suna dalibai masu daukar jarrabawar NECO a Jihar Kano Ta Leko Ta Labe. Gwamnatin Ganduje ta bakin kwamishinan yada labarai ya shelantawa jama’a biyawa dalibai fiye da dubu 38 Kudin jarrabawar NECO amma yau an wayi gari kwamishinar ilimi tace saiContinue reading “Ta Leko Ta Labe”
An Fara Qalubalantar Nasarar Zaben da Ganduje Ya Samu A Kotu
Alhamis, 11/4/2019 ita ce ranar da Jam’iyyar PDP da dan takarar gwamna a Jihar Kano Engr Abba K Yusuf suka fara qalubalantar nasarar da Maigirma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi. Wannan ya biyo bayan da hukumar zabe mai zaman kanta ta ayyana Gwamna Ganduje da lashe zaben. Jam’iyyar PDP da dan takarar ta na gwamnaContinue reading “An Fara Qalubalantar Nasarar Zaben da Ganduje Ya Samu A Kotu”
Sabuwar Fitsarar Hausawa Kafin Daura Aure
Ko wannan sabuwar fitsara da Hausawa suka dauka gadan-gadan kafin daura aure, zata kaimu tudun mun tsira?
Quote Of The Day
“Never be ashamed of your hustle, no one will feed you if you are broke. Be dirty to get your food instead of clean and hungry.”
Israel Converts Historical Mosque Into A Bar
The Israeli municipality in Safed has turned Al-Ahmar Mosque into a bar and events hall, Al-Quds Al-Arabi reported yesterday. As one of the most historical mosques in the Arab city, which was occupied by the Jewish gangs in 1948, the building was first turned into a Jewish school, then into a centre for Likud’s electionsContinue reading “Israel Converts Historical Mosque Into A Bar”
A ILMIN GADO AKWAI ABIN DA AKE KIRA: MAS’ALAR DAN’UWA MAI ALBARKA, DA MAS’ALAR DAN’UWA MASH’UMI
Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 1. A cikin Ilmin gado akwai abin da Malamai ke kira “Mas’alar Dan’uwa Na jini Mai albarka”, da kuma “Mas’alar Dan’uwa Na jini Mash’umi”. 2. Misalin Mas’alar Dan’uwa Na jini Mai albarka shi ne:- Namiji ne zai mutu sannan ya bar magada kamar haka: – ‘Ya’yansa mata biyu wadanda ya haifaContinue reading “A ILMIN GADO AKWAI ABIN DA AKE KIRA: MAS’ALAR DAN’UWA MAI ALBARKA, DA MAS’ALAR DAN’UWA MASH’UMI”
The Journey Begins
Thanks for joining me! Good company in a journey makes the way seem shorter. — Izaak Walton
