BUHARI BA SHUGABA BANE — Bello Muhammad Sharada

Muna rokon Allah Ta’ala kada ya maimaita mana mulki irin na Buhari da Jonathan, Allah Ta’ala ya bamu jagora a kasa da jihohi 36 har Abuja da kananan hukumomi 774 masu alheri da za su tausaya mana, su kalli matsalolinmu, su yi bakin kokari wajen shawo kansu da magancesu. “Rabbana akrijna min hazihil Qaryatil zalimiContinue reading “BUHARI BA SHUGABA BANE — Bello Muhammad Sharada”

NLC Kano Branch on attempt of salary deduction

Kano State Government’s attempt to deduct the workers’ salary for the month of February, 2022 On Monday 28/2/2022 late Night i received a call from the Office of the Head of service through Director Salary and wages requesting for the JCF Chairman to attend a meeting on Tuesday 1/3/2022 by 2:00pm at the office ofContinue reading “NLC Kano Branch on attempt of salary deduction”

Bayan shekaru bakwai, Ganduje ya dawo da biyan garatuti

Gwamnatin jihar Kano, karkashin maigirma Gwamna Ganduje, ta dawo da biyan garatuti, bayan wata yarjejeniya da ta cimma da shugabannin hukumar fansho ta jiha, cewa zata dinga bada wani kaso na kudin kowane wata domin a dinga ragewa tsoffin ma’aikatan hakkin su. Tsarin biyan garatutin, kamar yadda shugabannin su ka tsara, duba da karancin kudinContinue reading “Bayan shekaru bakwai, Ganduje ya dawo da biyan garatuti”

Yaushe Abba Kyari ya koma bakin aiki bayan an dakatar da shi

Harkar tsaro a Najeriya abar tuhuma ce – dalili na shine, kowa ya san an dakatar da Abba Kyari daga wannan aiki a hukunce, har zuwa wannan rana da muka buga wannan labari babu lokacin da wani ya ji cewa an maida shi bakin aiki a hukunce, wane dalili ne ya ba Abba Kyari damarContinue reading “Yaushe Abba Kyari ya koma bakin aiki bayan an dakatar da shi”

Gwamnati mai son ta gama lafiya sai ta biya hakkin al’umma

Bayan kammala aikin bautawa jihar Kano tsayin shekaru 35 – wasu ma duk sun mutu da bakin ciki, zuwa yanzu dai gwamnatin Kano ta gaza biyan ‘yan fansho hakkokinsu tun shekarar 2016 Abin mamaki kuma, sai gashi majalisar dokokin jihar Kano ta sahalewa Maigirma Gwamna Ganduje kudade har miliyan 500 domin ayi wa gadar kofarContinue reading “Gwamnati mai son ta gama lafiya sai ta biya hakkin al’umma”

Design a site like this with WordPress.com
Get started