Tattaunawa ta masamman da BIRNIN ZUCIYA

Group din WhatsApp mai suna BIRNIN ZUCIYA karkashin jagorancin Dr Abba Nura yayi tunani wajen hada kuɗi domin ciyarwa ga masu bukata a cikin Ramadan a wannan shekara. Kamar yadda muka zanta da wanda ya kirkiri group din na BIRNIN ZUCIYA Alh. Ibrahim Ali Ahmad wanda akafi sani da (Mu’azzam) ya sanar da kafar sadarwaContinue reading “Tattaunawa ta masamman da BIRNIN ZUCIYA”

Titin zuwa gidan Gwamnatin Jihar Kano yana cigaba da zama babbar Barazana ga al’umma.

Titin Gidan Gwamnatin jihar kano ya zama mafarka ‘Yan sara da suka, tare da masu kwacen wayoyin da dukiyar al’umma kuma hakan na nuna cewa idan gwamnati batai gaggawar magance matsalar ba wannan abu ka’iya hayayyafa, Domin kuwa wadansu bata gari suna fakewa da titin a matsayin babban titi mai tsaro wanda ba kowane zaiContinue reading “Titin zuwa gidan Gwamnatin Jihar Kano yana cigaba da zama babbar Barazana ga al’umma.”

Hukumar Fansho Ta Jihar Kano Na Bin Hukumomi Bashin #53bn

A wani gangamin taro da kungiyar fansho ta Jihar Kano ta shirya a Karamar Hukumar Kumbotso, wanda ya gudana a dakin taro na Islamic Centre da yake a Panshekara ranar Alhamis 8 ga watan Yuli, 2021 Shugaban kungiyar ya koka ta bakin mataimakinsa Alh Shu’aibu Musa Jibrin, masamman yadda ‘yan Fansho ke korafe-korafen rashin kulaContinue reading “Hukumar Fansho Ta Jihar Kano Na Bin Hukumomi Bashin #53bn”

Shinfida bututun iskar gas zuwa Kano

Gwamnatin shugaba Buhari tayi kokari wajen shimfida bututun iskar gas zuwa Kano, bazamu fasa fadan ayyukan alkhairi da gwamnati ta kawo ko take shirin kawowa arewa ba, haka kuma bazamu daina fadar inda shugaban yayi kuskure ba, masamman a harkar tsaro. Shima muna sa rai shugaba Buhari zai ji koke-koken al’ummah a gyara domin rashinContinue reading “Shinfida bututun iskar gas zuwa Kano”

Gratuities: Governor Zulum Releases N12bn to 4,862 Borno Retirees

Borno State governor, Prof. Babagana Zulum, on Tuesday announced the release of N12 billion to clear gratuities owed 4,862 retirees who left the state and local government civil service from 2013 to 2017. Flagging off the payment with symbolic presentation of cheques to some retirees on Tuesday at the Government House in Maiduguri, Mr ZulumContinue reading “Gratuities: Governor Zulum Releases N12bn to 4,862 Borno Retirees”

YAKAMATA GIDAJEN REDIYO SUYI GYARA

Daga Umar Faruq Muhammad Yanzu nake karanta rubutun Mal. Asim Kurawa gameda yadda wani gidan Rediyo yabada labarin Fyade ga wata Yarinya tareda sanya sautin Yarinyar tana fayyace yadda abin yafaru, Yayi rubutun ne don bayyana Illar da Kafafen Labarai ke yadawa da sunan bada Labari. Nadade ina jin takaici irin yadda Gidajen Rediyo musammanContinue reading “YAKAMATA GIDAJEN REDIYO SUYI GYARA”

Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa

Yankin Arewacin Najeriya da ke da fadin kasa da arzikin al’ummah da ma’adinai da ke jibge a karkashin ilahirin Arewa wanda shugabannin mu su ka kasa amfani dashi wajen ciyar da yankin gaba, yana samun barazanar wariya daga sauran sassan kasar. Yanzu dai ta tabbata Arewa bata da katabus a idon abokan zamanta na sassanContinue reading “Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa”

Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa

Yankin Arewacin Najeriya da ke da fadin kasa da arzikin al’ummah da ma’adinai da ke jibge a karkashin ilahirin Arewa wanda shugabannin mu su ka kasa amfani dashi wajen ciyar da yankin gaba, yana samun barazanar wariya daga sauran sassan kasar. Yanzu dai ta tabbata Arewa bata da katabus a idon abokan zamanta na sassanContinue reading “Ra’ayin Mawallafi: Barazanar da Kudancin Najeriya ke wa Arewa”

Matasanmu na social media sun fara dafe madafun iko

Sau da yawa a yayin zama da mukeyi da jagororin mu, suna fada mana cewa, ya zama wajibi mu tashi mu nemi madafun iko kodai a matakin jam’iyya ko na mulki, daga dukkanin alamu matasan sun yunkuro domin yin amfani da shawarwarin jagororin namu. Wata rana Sen Ibrahim Shekarau yana fada mana cewa, dukkanin shugabanninContinue reading “Matasanmu na social media sun fara dafe madafun iko”

Ba za’a kammala aikin gina titin Kano zuwa Abuja ba har sai 2025

Bayanai dake fitowa daga bakin ministan ayyuka da gidajen Najeriya Babatunde Fashola yace, titin da gwamnatin tarayya ke ginawa daga Abuja zuwa Kano, ba zai kammala ba sai shekarar 2025, yayin wani taron masu ruwa da tsaki na wasu kusoshin gwamnatin tarayya a Kaduna. Gidan radio na BBC ne ya bayyana wannan labari a shafinsa,Continue reading “Ba za’a kammala aikin gina titin Kano zuwa Abuja ba har sai 2025”

BUBA GALADIMA YA ZAGEMU ‘YAN AREWA

By: Abdullahi Sarkin Yakin Apc Yanzun nan kammala sauraran jawabin da Buba Galadima yayi a cikin bidiyo, inda ya game ‘yan Arewa gaba dayanmu ya kiramu da kalmar shashashu saboda munki tayar da zanga-zangar kamar yadda ‘yan kudu sukayi Sannan bai tsaya anan ba, Buba Galadima yaci mutuncin Malamin mu shugaban Majalisar Malamai na duniyaContinue reading “BUBA GALADIMA YA ZAGEMU ‘YAN AREWA”

GANDUJE SUSPENDS MEDIA AIDE OVER ATTACK ON BUHARI

PRESS RELEASE Governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano state has suspended his Special Adviser on Media, Salihu Tanko Yakasai over some unguarded utterances on the person of President Muhammadu Buhari on the social media platform. The state commissioner for Information, Malam Muhammad Garba, who conveyed the governor’s directive in a statement this afternoon, said theContinue reading “GANDUJE SUSPENDS MEDIA AIDE OVER ATTACK ON BUHARI”

Arewa na da albarkatun kasa fiye da kowane yanki a Najeriya

Gwamnan Matawalle kenan, yayin da yake baje kolin danyan zinare wanda ke kwance a jihar Zamfara, inda kuma gwamnatin ta sa ta tono a cikin dan kankanen lokaci. Albarkatun kasa daban-daban dake kwance a Arewacin Najeriya suna da yawan gaske, matukar gwamnatocin jihohin da irin wadannan albarkatu sukayi amfani da kudaden al’ummar su domin tonowaContinue reading “Arewa na da albarkatun kasa fiye da kowane yanki a Najeriya”

Dattijon Da Ya Rubuta Kur’ani Na Hannu Har Sau Dari Ya Rasu

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Sheik Bisharah Mustapha masanin Kur’ani dake garin Dafur a kasar Sudan, wanda ya karantar da mutane sama da dubu kur’ani kuma ya rubuta kur’ani na hannu har sama da dari ya rabawa dalibansa kyauta ya rasu yana da shekaru 105. Allah ya jikansa. Amin. Source: Rariya

Man Caught With 2,886 ATM Cards Hidden In Packs Of Noodles At Lagos Airport

The Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) says it is investigating one Ishaq Abubakar over his possession of 2,886 automated teller machine (ATM) cards. Dele Oyewale, EFCC spokesman, disclosed in a statement on Thursday that Abubakar was apprehended on August 22 by the Nigeria Customs Service (NCS) at Murtala Muhammed International Airport, Lagos state. TheContinue reading “Man Caught With 2,886 ATM Cards Hidden In Packs Of Noodles At Lagos Airport”

DA DUMI DUMINSA

Majalisar Dokokin Jihar Kano a zamanta na yau litinin 16/3/2020, ta dakatarda yan majalisun kananan hukomin hukumomi kamar haka; 1 Rt. Hon. Isyaku Ali Danja (PDP) Minority Leader (Gezawa Constituency) 2 Hon. Salisu Maje Ahmad Gwangwazo (PDP) (Municipal Constituency) 3 Hon. Labaran Abdul Madari (APC) (Warawa Constituency) 4 Hon. Muhammad Ballo Butu-Butu (APC) (Rimin Gado/TofaContinue reading “DA DUMI DUMINSA”

Comrade AAT yayi tattaki daga Katsina domin ta ya Kwankwasiyya alhinin faduwa zabe

Gaskiyar magana kwankwaso da yan kwankwasiyar kano basu kyautawa SINIYA COMRD ba wanda akafi sani da comrade AAT wanda yayi tattaki daga katsina zuwa kano akasa da nufin jajanta masu bisa rashin nasarar da sukai a kotun ALLAH ya’isa. Shidai wannan matashi yasamu nasarar kammala tattakinsa lafiya ya kuma isa kano tangaram inda kai tsayeContinue reading “Comrade AAT yayi tattaki daga Katsina domin ta ya Kwankwasiyya alhinin faduwa zabe”

ASIRIN MAKIYA ZAMAN LAFIYAR NIGERIA YA TONU

Daga Senator Aliyu Muhammad: An kama wani matashi da yayi yunkurin dasa bomb a wani a cocin ‘Living Faith’ dake yankin Sabon Tasha a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna, kuma ba Musulmi bane. Asirin sa ya tonu ne bayan jami’an dake kula da cocin sun gano cewar ba a cocin yake halartar ibada baContinue reading “ASIRIN MAKIYA ZAMAN LAFIYAR NIGERIA YA TONU”

TSINUWAR KWANKWASO: Jarumta Ko Ragwanta

Daga Faizu Alfindiki: Tarihin siyasar Kano ba zai manta da zabukan da Kwankwaso ya jagoranta ba musamman na kananan Hukumomi a 2014 da babban zabe na 2015. A 2014 jam’iyyar da Kwankwaso ke yi ita ce ta lashe gaba dayan Shugabannin kananan Hukumomi 44 da Kansiloli sama da 400, a yadda Kano take in daiContinue reading “TSINUWAR KWANKWASO: Jarumta Ko Ragwanta”

Hukumar Hisbah ta gayyaci Janine Sanchez da saurayin ta Sulaiman

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gayyaci baturiyar Kasar Amurka da Saurarin ta Sulaiman domin wata ganawa ta sirri, masoyan biyu sun hadu ne a kafar sadarwa ta zamani inda suka kulla soyayya. Ita dai wannan mata mai suna Janine Sanchez ta taso takanas tun daga Kasar Amurka zuwa Panshekara, da ke birnin Kanon DaboContinue reading “Hukumar Hisbah ta gayyaci Janine Sanchez da saurayin ta Sulaiman”

ZAIBI MASOYIYAR SA AMERICA

Suleiman dai mazaunin FANSHEKARA ne dake karamar hukumar KUMBOTSO, sun fara soyayya da wannan baturiyar yar kasar America a facebook… Kwatsam sai gata ta biyo kayanta KASAR NIGERIA domin tafiya cen America suyi aure.. Kuma Allah ya taimaka mahaifiyarsa wato Malama Fatima ta amince danta ya bita America… Tabbas indai har ta aureshi, dole zaiContinue reading “ZAIBI MASOYIYAR SA AMERICA”

Design a site like this with WordPress.com
Get started