SOJOJI SUN HALLAKA MANYAN KWAMANDOJIN BOKO HARAM/ISWAP GUDA BAKWAI

Daga Datti Assalafiy: Rundinar sojin hadin gwiwa na kasashen dake iyaka da tafkin Chadi Multinational Joint Task Force (MNJTF) sun samu nasaran hallaka wasu daga cikin manyan kwamandojin yakin kungiyar Boko Haram/ISWAP reshen ISIS na duniya Wannan nasara ta biyo bayan ruwan wuta da dakarun sojin hadin gwiwar sukayi ta sama da jiragen yaki daContinue reading “SOJOJI SUN HALLAKA MANYAN KWAMANDOJIN BOKO HARAM/ISWAP GUDA BAKWAI”

Fasakwaurin Shinkafa Haramun Ne

Daga Yasir Ramadan Gwale 16-09-2019 Sumogal din shinkafa da ake yi da babura ko fasakwaurinta daga kan iyakokin Nijeriya zuwa cikin gida Haramun, kamar yadda hukumar dake kula da wannan janibi ta sanar. Mutane da yawa na sukar wannan lamari, watakila bisa son rai ko kuma bisa jahilci. Hakikanin gaskiya yana da kyau mutane suContinue reading “Fasakwaurin Shinkafa Haramun Ne”

Yakamata gwamnati ta rufe hanyar jirgin kasa ta Abuja-Kaduna

Gamammiyar kungiyar cigaban al’umma a Najeriya mai suna Coalition of Civil Society Organisations sunyi wata zanga-zanga ta lumana ranar Juma’a 13/9/2019 a Kaduna. Kungiyar tayi kira ga Gwamnatin tarayya tayi gaggawar rufe hanyar zirga-zirga tsakanin Abuja-Kaduna a jirgin kasa, wannan ya biyo bayan yadda masu garkuwa da mutane suka maida hanyar mota Abuja-Kaduna wajen cinContinue reading “Yakamata gwamnati ta rufe hanyar jirgin kasa ta Abuja-Kaduna”

AIKIN GWAMNATI DA ALBASHIN MA’AIKATA A NAJERIYA

Matasa, bayan sun kammala karatu basu da wani buri sai samun dacewa da aikin gwamnati a matsayin sakamako karatun nasu. Shi aikin gwamnati idan muka duba, ana shafe shekaru 35 ana yinsa matukar babu wata matsala, sai dai kuma idan ya yi shekaru 60 da haihuwa, anan shima dole ma’aikacin ya ajiye aikin nasa. IdanContinue reading “AIKIN GWAMNATI DA ALBASHIN MA’AIKATA A NAJERIYA”

Sayarda hasken lantarki ko sayarda duhu?

Hukumar bada hasken lantarki a Najeriya wacce duk wani dan Najeriya ke tunanin samun gamsashshan hasken lantarki daga gareta domin gudanar da harkokin yau da kullun sun gaza. A Najeriya yanzu haka muna shafe awanni 21 daga cikin awanni 24 babu hasken lantarki, ma’ana muna iya samun hasken lantarkin ne na awanni 3 kacal aContinue reading “Sayarda hasken lantarki ko sayarda duhu?”

SABON TSARIN DUNIYA (NEW WORLD ORDER) -KASHI NA FARKO (1)

Daga Datti Assalafiy: Tsari ne da duniyar yau take bisa kai, wanda wadanda suka tsara wannan lamari, sune masu Bautar Shaidan tare da taimakon Yahudawa. Duk wata harkar cigaba na Duniya a a yau sune kan gaba, kuma sunfi kowa qwarewa akai, indai abunda ya shafi Duniya ne. Shiyasa Allah madaukakin sarki, yake ce mana:Continue reading “SABON TSARIN DUNIYA (NEW WORLD ORDER) -KASHI NA FARKO (1)”

Ku kiyaye mu’amala da mazambata a yanar gizo

Daga Bello Iliyasu Hussain Don Allah wanda yasan Kauthar Muh’d Kabir Ya gayamata kodai wani yayi hacking din account dinta ko kuma tana backing wrong horse. Jiya anyi min inbox daga account din kauthar cewa tana Amerika zata dawo najeriya ranar Lahadi zata sauka a Legas saboda haka in taimaka in bawa Direbanta Naira dubuContinue reading “Ku kiyaye mu’amala da mazambata a yanar gizo”

WANNAN AI ABIN KUNYA NE!

Daga Umar Faruq Muhammad: Jiya nake ganin Labarin wani zama da Gwamnatin Tarayya zatayi a watan Satumba don tattaunawa da ‘Yan Kwadago akan karancin Albashi, tattaunawa ta nawa? Idan Ma’aikatar Labour zatayi amfani da ta Ido tayaya zata kalli Yan Kwadago bayan a baya sun cimma matsaya? Yanzu don Allah da wanne irin Idanu GwamnatinContinue reading “WANNAN AI ABIN KUNYA NE!”

Allah Gwani | Abubuwan ban mamaki goma dangane da zuciya.

Daga Shafin Physio Hausa 1] Zuciya tana fara bugawa tun kwanaki 22—23 da halittar ɗan-tayi a mahaifa. 2] Girman zuciyar mutum ya kai girman dunƙulallen hannun mutum. 3] Zuciya tana bugawa sau 60—100 a minti ɗaya yayin hutu — yayin da ba’a aiki. 4] Zuciya tana bugawa kimanin sau dubu ɗari (100,000) a kowacce rana.Continue reading “Allah Gwani | Abubuwan ban mamaki goma dangane da zuciya.”

MEYASA FREEDOM RADIO SUKA HANA DAN BILKI PROGRAM A TASHAR SU?

Daga Umar Faruq Muhammad: Amsar itace yayi program yasoki Mai martaba Sanusi na biyu. Nayi wannan tambayar ne ganin yadda Freedom din sukayi wani shiri dasuke nuna cewa Gwamnatin Kano zata kama wasu mawaka saboda sabanin siyasa. Freedom sun hana Dan Bilki magana a gidan su saboda yataba kimar Sarki, shin Sarkin Birnin Kano kadaiContinue reading “MEYASA FREEDOM RADIO SUKA HANA DAN BILKI PROGRAM A TASHAR SU?”

SIRRIN HARAMTACCIYAR KUNGIYAR SHI’AH (IMN)

Daga Malam Datti Assalafiy: Yau Datti Assalafiy ya cika alkawarin da ya dauka na fitar muku da wasu sirruka da ya shafi kungiyar Zakzaky Mutane suna mamaki kuma suna tambaya akan hanyoyin da Zakzaky ya bi ya tara dunbin matasa a cikin kungiyarsa, da kuma hanyar da yake samun kudaden da yake amfani da suContinue reading “SIRRIN HARAMTACCIYAR KUNGIYAR SHI’AH (IMN)”

YADDA SOJA SUKA KASHE ‘YAN SANDA A TARABA

Daga Muhammad Bello Sharada: ‘YAN sandan Najeriya sun dauki tsawon lokaci da dade wa suna kokarin cafke Alhaji Hamisu Wadume. Bincikensu ya tabbatar hamshakin dan garkuwa da mutane ne, ya yi kaurin suna a Jihar Taraba. Kwanan nan ma Alhaji Hamisu ya karbi kudin fansa naira miliyan 100 da suka karba a hannun wani daContinue reading “YADDA SOJA SUKA KASHE ‘YAN SANDA A TARABA”

KA TABA YIN ZINA?

Daga Nasiru Abubakar Gombawa: Fitinar Sha’awa kashi na 04. Tsaya kuji irin mummunan Bala’in da zina ke haifarwa. Zina tana cikin manyan laifuffuka, wanda dukkan shariun da Allah ta’ala ya saukar sun hadu akan haramcin zina. Al kur’ani mai girma da Sunnar Annabi (S.A.W) da dukkan Malamai sun hadu akan haramcin zina. Qofofin zina gudaContinue reading “KA TABA YIN ZINA?”

Amaryar Sarkin Kano Sunusi II Ta Tare Shekaru Hudu Bayan Daura Aure

Daga El-Hajeej Hotoro Maje Amaryar Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II (Wacce ita ce ta hudu) ta tare bayan Shekara hudu da daurin Aure. An kawo Amarya Gimbiya Sa’adatu Barkindo Mustapha fadar Sarki ranar Asabar yayin da aka yi budar-Kai ranar Lahadi. Amaryar ba ta dade da kammala jami’a ba a Landan jim kadanContinue reading “Amaryar Sarkin Kano Sunusi II Ta Tare Shekaru Hudu Bayan Daura Aure”

Hajiya Aisha Bello Matawallen Maradun Awajen Wa azin Mata

Daga Real Sadiya Abubakar: HAJIYA AYSHA BELLO MATAWALLEN MARADUN TAYI ALKAWALIN CIGABA DA ZUWA WA AZIN MATA DUK SATI WANDA AKEYI A WOMEN CENTER GUSAU Tun bayan wasu shekaru masu yawa inji malan yace wallahi shekara takwas sharabo dasuga matar gwamna tazo wa azin mata kwatsam saiga maigirma First Lady hajiya Aisha bello matawallen maradunContinue reading “Hajiya Aisha Bello Matawallen Maradun Awajen Wa azin Mata”

Sarkin Rano ya dakatar da hakiman Kura, Garun Malam da Takai

Ranar litinin 29/7/2019 Majalisar Fadar Sarki Rano ta aikawa wasu hakimai uku (3) takardar dakatarwa bisa rashin biyayya ga Majalisar Sarkin. Bayan ta karbi bayanan da suka bayar a rubuce na kariya a sakamakon tuhumarsu da majalisar tayi na rashin yin biyayya ga fadar ta Sarkin Rano, majalisar bata gamsu da amsar da suka bayarContinue reading “Sarkin Rano ya dakatar da hakiman Kura, Garun Malam da Takai”

Ana gumurzu tsakanin ‘yan sanda da ‘yan kungiyar Shi’a

Awa daya data gabata an fafata tsakanin mabiya darikar Shi’a da jami’an ‘yan sanda a birnin Tarayya Abuja Najeriya. ‘Yan Shi’a sun fito zanga-zanga domin neman gwamnati ta saki jagoransu Zakzaky inda sukayi arangama da jami’an ‘yan sanda India akayi dauki-ba-dadi a tsakabinsu kamar yadda giean radio na BBC ya bayyana. #Qalubale

Idan kaji tana yawan furta maka kalamai kamar haka

Daga Sani Adamu Hotoro: (1) #Nifa_Idan_Ka_Auren_baka_Isa_Kayi_Min_Kishiya_Ba (2) #Baka_Isa_Ka_Rabani_Da_KawayeNa_ba (3) #Baka_Isa_Ka_Hanani_Chatting_Ba (4) #Dole_Ne_Duk_Lokacin_Da_Unguwa_Ta_Kama_Naje (5) #Sannan_Nice_Zan_Ke_Fita_cefane_Da_zuwa_Kasuwa_Siyayya To tabbas idan kaji wannan kalamai a bakin yarinya ka hakura da ita duk son da kake mata indai ba ajali ne yake janka ba kuma wllh ko ba ajali zata gurbata maka tarbiyyar yaran da zaku haifa Allah mun godeContinue reading “Idan kaji tana yawan furta maka kalamai kamar haka”

GA A INDA MATSALAR TA SAMO ASALI

Daga Adam M Panda: A dan kwarya-kwaryan binkicen da na gabatar mun gano wasu daga cikin musabbabin da suke sauya dabi’un matanmu daga abokan rayuwa zuwa abokan fargaba Matsalolin sune Kawaye Wayoyi Litattafai Kalle-kalle 1. KAWAYE Hakika yin mu’amala da matanmu da ‘ya’yanmu keyi da gurbatattun Kawaye yana matukar tasiri wajen lalata tarbiyyar da mukeContinue reading “GA A INDA MATSALAR TA SAMO ASALI”

ABIN KUNYAR DA KE ADDABAR AKASARIN HAUSAWAN AREWA

Daga Sayyada Muhammad Jidda Sai ka je gun taro ka ji an kamo sunan wani ƙasurgumin tsohon ma’aikacin gwamnati ko ɗan Siyasa, ana karantowa tarihin rayuwarsa da irin gwagwarmayar da ya yi a fagen aiki da mabambantan muƙaman da ya taɓa rikewa a rayuwarsa. Ka ji an ce tsohon kaza tsohon kaza tsohon kaza daContinue reading “ABIN KUNYAR DA KE ADDABAR AKASARIN HAUSAWAN AREWA”

EFCC Ta Gurfanar da Jami’an Gwamnatin Kano

Hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa a Najeriya EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnati dake kula da hanyoyi da cunkoson ababan hawa na Jihar Kano a gaban wata babbar kotu a Kano. Wannan ya biyo bayan sojan gona da kuma zamba ta hanyar buga takardun daukar aiki na jabu ga Sabi’u Muhammad,Continue reading “EFCC Ta Gurfanar da Jami’an Gwamnatin Kano”

Design a site like this with WordPress.com
Get started