Na Ajiye Ra’ayin Siyasa

SANARWA DAGA KHADIJA DORAYI Na ajiye Ra,ayi dakuma duk wani posting na siyasa Bazan lamunci akan wani banxa yaci mutuncina kona Iyayenaba Da kwankwaso da Ganduje Duk tafiyarsu daya , Babu wanda nataba gani kona moreshi acikinsu Muntari malumfashine UBANGIDA NA A SIYASA wanda yadauki nauyin karatun,Kanina harya gama,Dan haka duk wanda nabatawa akan siyasaContinue reading “Na Ajiye Ra’ayin Siyasa”

Rikicin Cacar Baka Ta Barke A Fadar Mundubawa

Bayan fitar da wata sanarwa daga wani shafin sada zumunta na facebook da twitter masu lakani da tsohon malamin gwamnan kuma sabon Sanatan Kano ta tsakiya wato Mallam Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano. Wannan sanarwa ta danganta Malam Ibrahim Shekarau da goyawa daya daga cikin masu neman kakakin majalisar dattawa Ahmad Ibrahim Lawan baya, itace taContinue reading “Rikicin Cacar Baka Ta Barke A Fadar Mundubawa”

An Fara Qalubalantar Nasarar Zaben da Ganduje Ya Samu A Kotu

Alhamis, 11/4/2019 ita ce ranar da Jam’iyyar PDP da dan takarar gwamna a Jihar Kano Engr Abba K Yusuf suka fara qalubalantar nasarar da Maigirma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi. Wannan ya biyo bayan da hukumar zabe mai zaman kanta ta ayyana Gwamna Ganduje da lashe zaben. Jam’iyyar PDP da dan takarar ta na gwamnaContinue reading “An Fara Qalubalantar Nasarar Zaben da Ganduje Ya Samu A Kotu”

Israel Converts Historical Mosque Into A Bar

The Israeli municipality in Safed has turned Al-Ahmar Mosque into a bar and events hall, Al-Quds Al-Arabi reported yesterday. As one of the most historical mosques in the Arab city, which was occupied by the Jewish gangs in 1948, the building was first turned into a Jewish school, then into a centre for Likud’s electionsContinue reading “Israel Converts Historical Mosque Into A Bar”

A ILMIN GADO AKWAI ABIN DA AKE KIRA: MAS’ALAR DAN’UWA MAI ALBARKA, DA MAS’ALAR DAN’UWA MASH’UMI

Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 1. A cikin Ilmin gado akwai abin da Malamai ke kira “Mas’alar Dan’uwa Na jini Mai albarka”, da kuma “Mas’alar Dan’uwa Na jini Mash’umi”. 2. Misalin Mas’alar Dan’uwa Na jini Mai albarka shi ne:- Namiji ne zai mutu sannan ya bar magada kamar haka: – ‘Ya’yansa mata biyu wadanda ya haifaContinue reading “A ILMIN GADO AKWAI ABIN DA AKE KIRA: MAS’ALAR DAN’UWA MAI ALBARKA, DA MAS’ALAR DAN’UWA MASH’UMI”

Design a site like this with WordPress.com
Get started