Kada Ka Kuskura Ka Karbo Bashi

Kungiyar kwadago a Najeriya ta gargadi shugaba Buhari da kada ya kuskura ya karbo bashi ko a gida ko a waje.

Sakataren kungiyar Dr Peter Ozo-Eson yayi wannan gargadin cewa, a halin yanzu Najeriya tana da bashi a kanta da yakai naira tiriliyon 24

Published by Ibrahim Ali Ahmed

Political Analyst

Leave a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Design a site like this with WordPress.com
Get started