
Jirgin qasa ya kashe wasu mutane guda biyu (2) a Kano yayin da suke yin bacci akan hanyar wucewar jirgin wacce aka dade ba’ayin amfani da ita.
Wannan lamari ya faru a bayan otel din Kano Club a Karamar Hukumar Nassarawa, mai magana da yawun yan sanda DSP. Abdullahi Haruna shine ya bayyana haka, inda ya gargadin mutane da su guji zama ko kwanciya akan hanyar jirgin qasa.
https://www.vanguardngr.com/2019/04/train-crushes-two-in-kano/
