EFCC Ta Gurfanar da Jami’an Gwamnatin Kano

Hukumar yaki da cin hanci da karbar rashawa a Najeriya EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnati dake kula da hanyoyi da cunkoson ababan hawa na Jihar Kano a gaban wata babbar kotu a Kano. Wannan ya biyo bayan sojan gona da kuma zamba ta hanyar buga takardun daukar aiki na jabu ga Sabi’u Muhammad,Continue reading “EFCC Ta Gurfanar da Jami’an Gwamnatin Kano”

Meyasa Ake Dora Babba Akan Karami?

NIJERIYA KASAR MAHUKUNTA A duk lokacin dakaga Hukumomi a Nijeriya sun bawa abu Muhimmanci zakaga sune wadanda zasufi cin moriyar wannan lamarin, kai kace tattalin arzikin Nijeriya an samarda shi ne don masu madafun iko. Jiya nake jin Majalisar dokokin Kano ta shigar da Kudurin samarwa Speaker da Mataimakin sa tabbataccen Fansho na Mutu kaContinue reading “Meyasa Ake Dora Babba Akan Karami?”

MUSULMIN KARSHEN ZAMANI

Duk lokacin da Mallamai ke bayani game da wani tanadi na Rahma da Allah yayi wa Muhsinai cikin bayin sa zakaji Mutane suna nuna zumudin kaiwa ga Wannan Rahmar. Abin takaicin shine sam bamu da karsashin aikata ayyukan dake Jagorancin kaiwa ga Rahmar. Daga shekaranjiya duk wanda yashiga Kasuwannin Kano siyan kayan Masarufi don tanadinContinue reading “MUSULMIN KARSHEN ZAMANI”

Direban Babur Mai Kafa Uku Ya Kashe Wani Abokin Aikinsa

Ranar Jummah 3/5/2019 a gadar sama ta kabuba a birnin Kano wani direban babur mai kafa uku ya bugawa wani abokin aikinsa direban babur mai kafa uku almakashi wanda yayi sanadiyyar mutuwar sa. Kamar yadda kakakin yan sandan Jihar Kano DSP Abdullahi Haruna ya bayyana cewa, Abu Hussain mai shekaru 19 ya bugawa abokin aikinsaContinue reading “Direban Babur Mai Kafa Uku Ya Kashe Wani Abokin Aikinsa”

Design a site like this with WordPress.com
Get started