Daga Ahmad Gogel:

A yau an sauke shi daga mukaminsa tareda korarsa da kuma iyalinsa daga cikin gidan Sarautar cikin garin Kano.
Laifinsa kawai shine ya taryi Gwamna tareda bashi hoton Marigayi mai Martaba Sarki Alhaji Ado Bayero lokacin da Gwamnan yazo wuce wa ta kofar gidan Sarautar cikin garin.
Qalubale@gmail.com
