Daga Umar Faruq Muhammad:

In kunyi kyakykyawan Nazari zaku gano cewa ba don bayyanar Yara 9 da aka sace ba da shikenan an manta da batun Yunusa Yellow, kuma fa Manyan mu ne da hannayen su suka mika Yunusan ayi duk yadda za’ayi dashi.
*Sun taimaka wajen hanashi walwalar Addini
*Sun taimaka wajen maida Yarinyar data Muslinta Ilal Kuffar! 😱
Arewa kenan! Shugabannin mu kamar ba Jinsin mu ba!!!
Qalubale@gmail.com
