Macijiya ce ta shiga shagon kafinta tana kutsawa sannu a hankali, cikin rashin lura sai tayi tuntube da zarto wanda hakan yaja sanadiyyar da wannan zarton ya dan karceta, cikin bacin rai Macijiya ta juyo ta kaiwa wannan zarto sara wanda hakan yayi sanadiyyar fitan jini a bakin Macijiya, kokarin neman daukar fansa yasa wannanContinue reading “Kaikayi koma kan mashekiya”
