Daga Umar Faruq Muhammad: ” Ina Matukar sanya Ido da kulawa da motsin Yara na, a mafi yawan lokuta kofar Gidana a kulle take, lokacin da aka sace min Yaro na nine na kaisu Makaranta shida wansa, a hanyarsu ta dawowa wasu suka biyo su,Babban a guje yasha da kyar, Barayin suka kama karamin, harContinue reading “ZALUNCI NE A ZARGE MU DA SAKACI”
